001 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI

kashi na farko
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
Wanda Maulana
Sheikh Dr. Shariff Ibrahim Saleh Al-Hussain, CON Ya Rubuta/Wallafa
-
A Gurguje, Insha Allahu Ta'alah, Zanyi Mana Qoqarin Rubuto Wannan Taqaitaccen Littafi, Wanda Shafukan Littafin Shafin Talatin Da Takwas 38pgs
-
Kuma Shi Wannan Littafin Ya Kusan Kai Wata /raujimetawiy/ Shida Inason Yin Copyn Sa, Amma Kasantuwan Ni Mazaunin Garin Jimeta Yola-Ta-Arewa Jihar Adamawa, Naqi Inyi Rubutun, Saboda A Jahar Tamu An Samu 'Yan Takara NAMIJI Da MACE Masu Neman Kujera 'Daya, Gudun Kada Ya Kawo Wani Tsaiko, Toh Amma Yanzu Maganan Siyasa Ta Wuce.
Kuma Wanda A Yanzu Hakama, Bana Jihar ADAMAWAN Ina AUYO LGA JIGAWA STATE, Shine Nace /raujimetawiy/ Yanzu Kam Bari In, Ida Abunda Nayi Niyya.
-
Cikin Littafi
,
page 001
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ 
Fatawa Kan Matsayin Damawa Da Mata A Harkokin Gwamnati Ko Kuwa Shigarsu Harkokin Siyasa A Addinin Musulunci.
Na Mai Alfarma
Sheikh Shariff Ibrahim Saleh Al-Hussain, CON
Shugaba Na Kasa Na Majalisar Musulmai Ta Najeriya, Shugaban Kwamitin Fatawa Ta Majalisar Qoli Ta Addinin Musulunci, /raujimetawiy/ Shugaban Kwamitin Fatawa Na Qungiyar Jama'atul Nasrul Islam Ta Najeriya, Shugaban Hukumar Kula Da Wa'azi Ta Gwamnatin Jihar Borno.
Memba A Hukumar Malaman Addinin Musulunci Ta Afrika Dake Dakar, Senegal /raujimetawiy/ Memba Qungiyar Yada Addinin Musulunci Ta Duniya Ta Libiya, Memba Qungiyar Hada Kan Musulman  Duniya Dake Makkah, 'Daya Daga Cikin Wadanda Suka Qirqiro,
Da Kuma Memba Na Qungiyar Dattawa Musulmai Dake Dubai.
  - -- --- ---- - ---- --- -- -
  Gabatarwa
Zhul-Qa'adah 1431 Hijrah
October 2010
Abuja, Najeriya
-
-
page 002
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Da Sunan Allah ( SWT ) Mai Rahma Mai Jin Qai, Tsira Da Amincin Allah Su Qara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta, Manzon Tsira Annabi Muhammadu ( SAW ) Da Alayensa Da Sahabbansa Da Dukkan Mutanen Gidansa Da Kuma Wadanda Sukabi Bayansu Da Rahman Da Kyautatawa Har Izuwa Ranar Qarshe.
raujimetawiy
Wannan Batu Na Shigar Mata Harkar Gudanarwar Mulki Anjima Tsawon Shekaru Ana Samun Musayar Ra'ayoyin Mabanbanta Akai Tsakanin Malaman Addini A Fadin Duniya Baki Daya. Ko Shakka /raujimetawiy/ Babu Muna Iya Cewa Wannan Sa6anin Ya Samo Asali Ne Tun A Zamanin Khalifa Na Farko A Musulunci Wato Sahabin Manzon Allah, Sayyidina Abubakar RTA
raujimetawiy
Sai Kuma A Baya-Bayan Nan Wannan Batu Ya Sake Daukan Wani Sabon Yanayi A Jihohin Musulmi Dake Nan Qasata Najeriya.
Saboda Haka Naga Cewa Ya Dace Wannan Batu Ya Samu Lokaci Na Musamman A Bashi Fatawar Data Dace Dashi Domin Daurashi Akan Mizanin Daya Kamata.
--
--
page 003
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Wasu Malaman Dake Da Fahimtar Cewa Wannan Al'amari Na Shiga Mata Harkokin Gwamnati /raujimetawiy/ Ko Kuwa Gudanarwar Mulki Bai Dace Ba,
Na Ganin Cewa Addinin Musulmi Bai Amincewa Mata Dasu Riqe Wani Takamaiman Muqami Na Shugabantar Al'umma, raujimetawiy, Wanda Suka Kafa Hujjarsu Da Wasu Ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma Da Kuma Hadisan /raujimetawiy/ Annabi Muhammadu S.A.W.
.
Wasu Malaman Sunyi Na'am Da Wannan Al'amari Na Shigar Mata A Dama Dasu A Harkokin Gudanarwar Mulki ,raujimetawiy, Da Kuma Ayyukan Gwamnati, Inda Suma Suke Fahimtar Cewa Addinin Musulunci Ya Amince Da Wannan, Suma Kuwa Da Hujjojinsu Daga Hadisan Annabi Muhammadu S.A.W.
.
Ansha Gabatar Mana Da Wannan Tambayar A Wurare Da Kuma Tsigogi Daban-Daban Daga 'Yan,uwa Musulmi Maza Da Mata ,raujimetawiy, Daga Kuma Jihohin Da Daama A Fadin Tarayyar Qasarnan, Domin Fahimtar Sahihanin Gaskiyar Wannan Al'amari Na Hujjojin Da
--
--
page 004
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Wadannan Malamai Ke Gabatarwa.
Saboda Haka Muke Yiwa Wannan Al'amari Fahimtar Cewa Yana Da Matuqar Fa'ida /raujimetawiy/ Mu Zurfafa Bincike Sa'annan Mu Bayyanawa Al'ummar Musulmin Duniya Matsayar Addini Kan Wannan Batu ،raujimetawiy, Na Shigar Mata Ayyukan Gwamnati Da Kuma Harkan Siyasa.
raujimetawiy
Saboda Haka Da ikon Allah Zamuyi Iya Yinmu Cikin Wannan Littafi Domin Mu Bayyana /raujimetawiy/ Matsayar Addini Da Kuma Shara'ah Dai-Dai Gwargwadon Fahimtar Da Allah Yayi Mana Ga Addininsa.
RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN
Muna Kuma Fatan Cewa Wannan Fatawar Zata Kasance Ta Biya Buqatar Da Akayita Domin Shi, /raujimetawiy/ Na Cewa An Samu Matsayar Addini Da Kuma Fahimtar Juna Kan Wannan Batu Na Shigar Mata Harkokin Gwamnati Ko Kuwa Siyasa ،raujimetawiy, Domin Adaama Dasu.
Muna Roqon Allah S.W.T Daya Kar6a Mana Wannan Aiki Sa'annan Ya Gafarta Mana Dukkan Wasu Kura-Kurai Da Zamu Aikata A Cikinsa, Kasancewar Dukkan Wani Dan Adam Ajizi Yake, Zai Iya Aikata Kuskure /raujimetawiy/ Cikin Dukkan Aiyukansa.
Allah Shine Masani.
--
SHEIKH SHARIFF IBRAHIM SALEH AL-HUSSAIN, con
ZHUL-QA'ADAH, 1431 HIJRAH
OCTOBER 2010 MILADIYYAH
Abuja, Najeriya
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Masha Allah, Alhamdulillahi
Cikin Izinin Allah Da Yardansa Duka-Duka Anan Zan Tsaya,
Insha Allahu Kuma A Kashi Na Biyu Zamu Tashi A
FARAWA
.
marubuci
  - #raujimetawiy
  Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, PAN
24 Zhul-Qa'adah 1445 Hijrah
31 May 2024 Miladiyyah
Ranar Juma'ah
وداعا مع السلام
Edited
15 Dhul-Hijjah 1445 Hijrah
21 June 2024 Miladiyyah
Ranar Juma'ah
Edited Date
16 July 2024

Comments

Popular posts from this blog

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA