002 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI

kashi na biyu
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
In Bamu Manta Ba, A Kashi Na Farko, Munce Insha Allahu Zamu A
-
-
page 005
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
  - (( ((( FARAWA ))) )) -
 Da Sunan Allah (SWT) Mai Rahma Mai Jin Qai, /raujimetawiy/ Tsira Da Amincin Allah Su Qaara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu (SAW) Da Alayensa Da Sahabbansa Da Dukkan Wadanda Suka Bi Bayansu Da Kyautatawa Har Zuwa Ranar Qarshe.
-
Wadannan Malamai Wadanda Suka Qi Amincewa Da Aikin Gwamnati Ga Mata Sun Kafa Hujjarsu Da Cewa : Addinin Musulunci Ya Haramtawa 'Ya Mace Riqe Duk Wani Muqami Na Shugabantar Al'umma Kamar Yadda Allah ( SWT ) Mai Girma Da Daukaka Yake Fadi Cikin /raujimetawiy/ Littafinsa Mai Tsarki Cewa " MAZA SUNE TSAYAYYU AKAN MATA " ( Suratul Nisa'i, Aya Na 34 )
الرِّجَالُ قَوَّامُونَ عَلَى النِّسَاءِ [ سورة النساء : ٣٤ ]
Sun Kuma Goyi Bayan Wannan Hujja Tasu Da Wani Hadisin Annabi Muhammad ( SAW ) Wanda Imam Bukhari, Tirmizi, Nisa'i Da Kuma Ahmad Suka
-
-
page 006
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Rawaito, Suka Ce Abi Bakrata Ya Rawaito Cewa raujimetawiy/ Lokacin Da Labarin Mutuwar Sarkin Persia ( Kesra ) Ya Riski Manzon Allah ( SAW ) Sai Annabi Yayi Tambaya Game Da Wanda Zai Gajeshi ( Shi, Sarkin ) Sai Aka Bashi Labarin /RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN/ Cewa Ai Tuni Wata 'Yarsa Mai Suna ( Bouran ) Ta Gajin Mulkin, Sai Annabi Muhammad ( SAW ) Yace : Ai Dukkan Wata Al'umma Dake Qarqashin Mulkin Mace To Baazata Ta6a Samun Galaba ( Cigaba ) Ba, Kamar Yadda Imam Bukhari Ya Rawaito.
لــن يــفــلــح قــوم ولــوا أمــرهــم إمــرأة
Saboda Haka Bisa Umarnin Mai Girma Gwamnan Adamawa, Murtala Hamman Yaro Nyako An Miqa Wannan Batu Garemu Ne Domin Mu Tsabtace Hujjojin Da /raujimetawiy/ Suka Gabata Kan Wannan Fatawar.
-
Saboda Haka Da Ikon Allah ( SWT ) Zamuyi Iya Bakin Qoqarinmu Wajen Ganin Mun Sauke Wannan Nauyi
RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN
-
-
page 007
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Dai-Dai Gwargwadon Fahimtarmu Da Littafin Allah ( SWT ) Da Kuma Fahimtar Mu Ga Hadisan Manzonsa ( SAW )
Zamu Fara Ne Da Ayoyin Littafin Allah ( SWT ) Na Al-Qur'ani Mai Girma.
.
Wannan Ayar Da Muka Ambata A Sama Ta Suratul Nisa'i Aya Ta 34, Wanda Allah Mai Girma /raujimetawiy/ Da Daukaka Ke Daura Alhaqin Kula Da Kuma Kaariyar Mata Ga Mazajensu, Idan Har Mai Karatu Yaci Gaba Da Karatu, Zai Qara Fidda Ma'anar Wannan Ayar Qarara /raujimetawiy/ Kamar Haka :-
الرِّجَالُ قَوَّامُونَ عَلَى النِّسَاءِ بِمَا فَضَّلَ اللَّهُ بَعْضَهُمْ عَلَى بَعْضٍ وَبِمَا أَنْفَقُوا مِنْ أَمْوَالِهِمْ [ النساء : ٣٤ ]
Maza Suke Da Alhaqin Kula Da Kuma Tsayawa Ga Matayensu Saboda Wani Al'amarin Fifiko Da Allah ( SWT ) Ya Daura Akan 'Da Namiji, Na 'Daukan
RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN
-
-
page 008
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Dawainiyar Mata Da Kuma Wasu Buqatunsu Da Mazansu Keyi.
raujimetawiy
Wannan Ayar Qarara Na Bayyana Cewa Dawainiyar Iyali Na Ciyarwa, Shayarwa, Tufatarwa Dama Dukkan Wasu Dawainiyar Kula Da Mata, Allah ( SWT ) Yake Fadi Cewa Sun Dogara Ne, Akan 'Da Namiji.
raujimetawiy
Saboda Haka A Fahimtarsu Itace 'Dawainiyyar Kula Da 'Ya'ya Mata Baki 'Daya Allah ( SWT ) Mai Girma Da Daukaka Yake Nufi, Ba Batun Shugabancin 'Ya Mace Ga 'Daukacin Al'ummah Ba. /raujimetawiy/ Wannan Na Kuma Bayyana Yadda Allah ( SWT ) Mai Girma Da 'Daukaka Ya Rabe Tsakanin 'Da Namiji Da 'Ya Mace Musamman A Wajen Bautansa ( Ibada ), Neman Ilimi, Yadda Dashi Da Kuma Adalci Da Sauransu, Har Ila Yau Allah ( SWT ) Ya Bayyana /raujimetawiy/ Banbancin Halitta Tsakanin 'Ya Mace Da Kuma 'Da Namiji, Misali Ta Hanyar Kula Da
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Masha Allah, Alhamdulillahi
Cikin Ikon Allah Da Izininsa Zamu Tsaya A Shafi Na 008,
Insha Allahu Kuma A Shafi Na 009 Zamu Tashi ( Kyautata Rayuwar 'Ya'Ya Da Kuma Basu Nonon Uwa )
.
Abunda Muka Rubuta Dai-Dai Allah Ya Bamu Ladansa, Abunda Muka Rubuta Bisa Kuskure Kuma Ubangiji Allah Ya Yafe Mana.
Ameen Summa Ameen
.
marubuci
@ #raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, PAN
.
01 Zhul-Hajji 1445 Hijrah
07 June 2024 Miladiyyah
Ranar Juma'ah
وداعا مع السلام
15 Dhul-Hijjah 1445 Hijrah
21 June 2024 Miladiyyah
Ranar Juma'ah
Edited Date
16 July 2024

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA

001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AZUMI