003 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
kashi na uku
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
Insha Allahu Zamu A Shafi Na Tara Pg009 Kamar Yadda Muka Ambata A Baya.
-
page 009
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Kyautata Rayuwar 'Ya'Ya Da Kuma Basu Nonon Uwa Inda Allah ( SWT ) Ya Daukaka /raujimetawiy/ Su Matan A Akan 'Yan,uwansu Maza. Sabo Da Nakasassu Ta Wurin Halitta Ya Sanya Allah ( SWT ) Madaukakin Sarki Yayiwa Matan Rangwame Ko Ta Wajen Ibadunsu Wato Sallah Da Kuma Azumin Watan /raujimetawiy/ Ramadan A Lokacin Da Suke Jinin Al'ada Ko Kuwa Jinin Haihuwa.
'
RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN
'
Akwai Wurare Da Allah ( SWT ) Mai Girma Da Daukaka Ya Ambaci Maza Da Mata Dai-Dai Wa Dai-Da, Da Dama A Cikin Littafinsa Mai Tsarki, Misali Shine Inda Duk Allah ( SWT ) Ya Ambaci Muminai Maza A Cikin Littafinsa, Haka Nan /raujimetawiy/ Kuma Yake Ambatar Muminai Mata, Da Kuma Kalma Guda Ta Cewa Ya! Ku Muminai Babu Banbancin. Kamar Yadda Ya Fadi A Suratul Hadid, Aya Ta 28 Inda Yace :
يا أيها الذين أمنوا اتقوا الله وآمنوا برسوله....
-
page 010
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
" Ya! Ku Wadanda Kukayi Imani Juju Tsoron Allah ( SWT ) Da Manzan Allah.."
RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN
Hakanan Kuma Allah ( SWT ) Mai Girma Da Daukaka Ya Ambaci Maza Da Mata Da Dai-Daito A Matsayin Bayinsa Kuma 'Ya'yan Adam ( AS ) A Wurare Da Dama Cikin Littafin Al-Qur'ani Mai Girma,
Misali
يا أيها الناس إنا خلقناكم من ذكر وأنثى وجعلناكم شعوبا وقبائل...
' Ya! Ku Mutane Lalle Haqiqa Mu Muka Halicceku Daga Jinsin Maza Da Kuma Mata, Sa'annan Muka Sanya Ku Qabilu ( Daban-Daban ) Da Dangogi Daban-Daban Domin Kusan Junanku "
Suratul Hujurati
Aya Ta 13
-
Allah ( SWT ) Madaukakin Sarki Ya Fada A /raujimetawiy/ Wata Ayar Ta Daban A Suratul Isra'i Aya Ta 70 Cewa :-
-
page 011
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
ولقد كرمنا بني آدم وحملناهم فى البر والبحر
" Haqiqa Mun Karrama Yayan Adam ( AS ) Sa'annan Muka Wadatu Su Da Hanyoyin Supiri Ta Qasa Da Kuma Ruwa A Sauwaqe "
RabiuAlhajiUmarJimetawiyPAN
-
A Wasu Wuraren Kuwa Allah Mai Girma Da /raujimetawiy/ 'Daukaka Yakan Ambaci Maza Da Mata Ko Wanensu Da Jinsin Halittarsa, Lamar Yadda Ya Fadi A Suratul Ahzab Aya Ta 35 Inda Yace :-
إِنَّ الْمُسْلِمِينَ وَالْمُسْلِمَاتِ وَالْمُؤْمِنِينَ وَالْمُؤْمِنَاتِ وَالْقَانِتِينَ وَالْقَانِتَاتِ وَالصَّادِقِينَ وَالصَّادِقَاتِ وَالصَّابِرِينَ وَالصَّابِرَاتِ وَالْخَاشِعِينَ وَالْخَاشِعَاتِ وَالْمُتَصَدِّقِينَ وَالْمُتَصَدِّقَاتِ وَالصَّائِمِينَ وَالصَّائِمَاتِ وَالْحَافِظِينَ فُرُوجَهُمْ وَالْحَافِظَاتِ وَااذَّاكِرِينَ اللَّهَ كَثِيرًا وَالذَّاكِرَاتِ أَعَدَّ اللَّهُ لَهُمْ مَغْفِرَةً وَأَجْرًا عَظِيمَا &
الأحزاب : ٣٥
-
page 012
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ku Sani Musulmai Maza Da Kuma Musulmai Mata Da Muminai Maza Da Kuma Muminai Mata, Da Masu Gaskiya Maza /raujimetawiy/ Da Kuma Masu Gaskiya Mata, Da Kuma Masu Juriya Maza Da Masu Juriya Mata, Da Masu Bada Gaskiya Maza Da Kuma Mata, Da Masu Yawaita Azumi Maza Da Kuma Mata, Da Kuma Wadanda Ke Tsare Farjojinsu Maza Da Kuma Mata, Da Kuma Masu Yawan Ambaton Allah Maza Da Kuma Matansu Baki 'Dayansu, Allah /raujimetawiy/ Ya Tanada Musu Wata Gafara Ta Musamman Da Kuma Wata Laada Mai Girman Gaske A Wajensa.
-
Har Ila Yau Allah Mai Girma Da 'Daukaka Ya Dai-Daita Matsayin Bayinsa Maza /raujimetawiy/ Da Mata Masu Yawan Ambatonsa, Kamar Yadda Ya Fada A Cikin Aya Ta 193 Zuwa Ta 194 Na Suratul Ali-Imran Inda Yace :
رَبَّنَا إِنَّنَا سَمِعْنَا مُنَادِيًا يُنَادِي لِلْإِيمَانِ أَنْ آمِنُوا بِرَبِكُمْ فَآمَنَّا رَبَّنَا فَاغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَكَفِّرْعَنَّا سَيِئَاتِنَا وَتَوَفَنَا مَعَ الْأَبْرَارِ ( ١٩٣ ) رَبَّنَا وَآَتِنَا مَا
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Masha Allah, Alhamdulillahi
Da Ikon Allah Tareda Yardansa Anan Zan Tsaya, Amma Kuma Ina Bai Baku Haquri, Bisa Yanke Wannan Ayar Dana Yi, Dalili Kuwa, Na Yanke Shawarar Shafi Hurhudu Zan Nayi, Don Na Samu Sauqi Da Jin Dadin Kwafe Wannan 'Dan Taqaitaccen Littafi.
Insha Allahu A Kashi Na Hudu, Zamu Tashi A
وعدتنا على رسلك ولا تخزنا يوم القيامة.......
-
Sai Ni
@ #raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, PAN
Makwafi Nake Cewa " Abunda Muka Rubuta Dai-Dai Ubangiji Allah Ya Bamu Ladansa, Abunda Muka Rubuta A Bisa Kuskure Ubangiji Allah Ya Gafarta Mana, Ameen Summa Ameen "
وداعا مع السلام
08 Muharram 1446 Hijrah
14 July 2024 Miladiyyah
Ranar Lahadi.
Edited Date
Comments
Post a Comment