006 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
kashi na shida
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
In Bamu Manta Ba, A Kashi Na Biyar, Munce Insha Allahu Zamu Tashi A "
page 021
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Wannan A Taqaice Yana Nufin Cewa Mai Girma /raujimetawiy/ Sarkin Persia Wato Kisra Ya Gudanar Da Irin Wannan Mulkin A Rayuwarsa, Wannan Ne Kuma Ya Sanya Manzon Allah Tsira Annabi Muhammad (SAW) Ya Bada Misali Dashi.
Imama Kuwa Wata Babbar Fada Ce A Duniyar Musulunci Wacce Ke Baiwa Duk /raujimetawiy/ Wani Shugaba Na Musulunci Damar Gudanarda Aikinsa Ba Tareda Anyi Masa Katsalanda Ba.
Ana Kuma Bada Irin Dama Ce Ga Kwararrun Shugabanni Kuma Masana Domin Basu Damar Gudanarda Duk Wani Hukunci Da Suka Ga Ya Dace, Ba Tareda Tuntubar Wani A Gabansu Ba.
Sa'annan Hukuncin Ire-Iren Wadannan Shugabanni Kai Tsaye Ake Aiki Dashi, Yake Kuma /raujimetawiy/ Hawa Kan Duk Wanda Ta Kama Na Zartar Da Wata Uquba Ko Shara'a Akan Ko Kuwa Sulhunta Tsakanin Wasu Al'ummah Ba Tareda Wata Tantama Ba, Har Ilayau Akwai Kuma Wasu Batutuwa Da Suka Shafi Yanke Hukunci Ko Zartar Da Abin Da Ya Dace Akan.
-
page 022
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Bayi Ko Kuwa Ma'aikata Duka Wadannan Sun Rataya Ne A Wuyan Wannan Khalifa. Sa'annan Irin Wadannan Shugabanni Suke Da Alhaqin Ilmantar Da Jama'ar Musulmi Kan Duk Wani Abin Da Ya Shafi Hukunci /raujimetawiy/ Da Littafin Allah (SAW) Kan Al'amarin Musulunci Ko Kuwa Al'amuran Kansu.
Wannan Babbar Dama Ta Shugabanci Da Muke Magananta Anan Ta Zarce Sa'annan Ta Banbanta Da Duk Wata Shara'a Da /raujimetawiy/ Mutum Ke Tunani A Yau Na Siyasa Ko Wata Jiha Ko Kuwa Wani Abu Makamancin Haka.
Wasu Daga Cikin Ayyukan Shi Babban Limamin Sune Kamar Haka:-
1 - Shine Mutum Guda Tilo Wanda Ya Kasance Wajibi Ga Dukkan Jama'arsa Da Suyi Na'am Da Umarninsa Abin Daya Kama Daga Kwamishinoni Ko Kuwa Ministoci Domin
-
page 023
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Kuwa Basu Da Wata Damar Ja Da Hukuncinsa Balle Ma Su Sauya.
2 - Yana Kuma Da Izinin Tsara Dokoki Da Suka Dace Da Shara'ar Musulunci, Sa'annan Babu Wani 'Dan Majalisa Dake Da Damar Tsara Wannan Doka Bare Ma Yayi /raujimetawiy/ Mata Gyaran Fuska.
3 - Kuma Yakan Kasance Shine Alqali Qarshe Kan Duk Wasu Harkokin Shari'ar Musulunci Domin Kuwa Dukkan Wasu Alqalan Musulunci A Qarqashinsa Suke.
4 - A Qarqashin Shara'ar Musulunci, Wannan Babban Limami ( Imama ) Shike Da Alhaqin Nada Duk Wasu Qananan /raujimetawiy/ Sarakuna Wanda Zasu Tayashi Zartarda Harkokin Mulki Daya Shafi Zartarwa, Tsara Dokoki Da Kuma Gudanar Da Harkokin Shara'a.
Sa'annan Wajibi Ne Ga Dukkan Wadanda Shugabanni Su Gudanarda Ayyukansu Bisa Umarninsa.
-
page 024
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Wato Su Kasance A Matsayin Masu Bashi Shawarwari Da Kuma Taimaka Masa.
A Duk Lokacin /raujimetawiy/ Da Wannan Ofishi Na Babban Imama Ya Kasance Kasance Babu Shi Ko Akayi Rashinsa Ko Kuwa Wani Abu Makamancin Haka Ya Faru, Nan Take Za'a Nada Wani Ta Hanyar Cimma Dai-Daito Da Kuma Yarjejeniyya Akan Wani Kamili /raujimetawiy/ Wanda Mafi Da Nagarta Da Aka Za6a A Matsayin Masu Yanke Hukunci Kan Wannan Batu
Suka Yadda Da Gaskiya Da Kuma Adalcinsa.
Wadannan Jama'ah Kuwa Sukanyi La'akari Ne Da Wasu Ababe Da Kuma Halayya Kafin Sukai Ga Yanke Wannan Hukumci. /raujimetawiy/ Wasu Daga Cikin Ababe Da Wadannan Shugabanni Ke La'akari Dasu Kafin Za6e Sabon Sarki Suna Sun Hada Da Cewa:-
1 - Wajibi Ya Kasance 'Da Namiji.
2 - Wajibi Ne Ya Kasance Mai Ilimi.
3 - Wajibi Daya Kasance Mai Gaskiya Da Kuma Adalci Cikin Al'amuransa.
4 - Wajibi Daya Kasance Mai Riqon Al'amura Da.
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Masha Allah, Alhamdulillahi
Duka-Duka Anan Zan Tsaya Da Izinin Allah S.W.T,
Insha Allahu Kuma Kashi Na Bakwai Zamu Tashi A " Gaskiya Babu Wargi Cikinsa "
-
Har Yanzu Dai Kar Mu Manta, Muna Cikin Littafin Nan Mai Suna
" HUKUNCI MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
Wanda Maulana Ya Wallafa, Wato
Sheikh Dr. Shariff Ibrahim Saleh Al-hussain, CON.
-
Karmu Manta Da Yiwa Qasa Adu'ah Na Halin Da Muke Ciki.
-
20 Rabi'ul Awwal 1446 Hijrah
23 September 2024 Miladiyya
Ranar Litinin
-
#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy
BPM PAN PHM
Comments
Post a Comment