NADIN SARAUTAR MAGAYAQIN AUYO
Masha Allah, Alhamdulillahi
Muna Masu Roqon Allah S.W.T Da Ya Sanya Ayi Lafiya, A Gama Lafiya,
Kuma Ya! Allah Muna Roqonka Da Ka Sanya Albarkarka A Wannan Nadi Na MAGAYAQIN AUYO, Kuma Shi Babanmu, BABA MAKANA Ya! Allah Ka Dafa Masa Ka Tayashi Riqo, Ka Kuma Bashi Ikon Sauqe Nauyin Dake Kanshi.
Allahumma Ameen Ya Rabbil Aalameen.
#raujimetawiy
#RabiuAlhajiUmarJimetawiy
Comments
Post a Comment