YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيمy والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي Ko وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ Aslm Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani. Ameen Summa Ameen . A Gurguje - Haqiqa Ana Sa Rai Da Daren Lailatul Qadri /raujimetawiy/ a Dararen Goman Qarshe, Watau 21, 23, 25, 27 Ko A Daren 29. Domin Hadisi Ya Tabbata Daga Abdullahi 'Dan Abbas R.T.A Ya Ce : MANZON ALLAH S.A.W YA CE " Ku Nemi Daren Lailatul Qadri A Wutirin Goman Qarshe " Bukhari Muslim . Haka Kuma An Rawaito Hadisi Daga NANA AISHA R.T.A Ta Ce MANZON ALLAH S.A.W YA CE " Ku Qirdadi...
Comments
Post a Comment