LAMIDO ADAMAWA MAI MARTABA DR MUHAMMAD BARKINDO ALIYU MUSTAPHA
Ayyukan Da Mai Martaba Lamido Adamawa Mai Horo Abi Allah Yayi.
- Ya Rike Mukamin Komishinan Ayyukar Gongola
- Ya Rike Mukamin Komishina Kiwon Lafiyar Dabbobi Gongola
- Ya Rike Admin Officer A Nigeria Port Authority
- Yayi Aiki Da Nigeria Custom Service
- Ya Rike Mukamin Direkta A National Engineering And Technical Company
- Ya Rike Mukamin Chairman A Stirling Civil Engineering Nigeria Limited.
- Ya Rike Chairman Federal Radio Corporation Nigeria
- Ya Rike Mukamin Chiroma Adamawa
- Ya Rike Mukamin Amirul Hajj
- Yayi Delegate A National Conference..
- Yayi Rike Mukamin Chancellor Jami'ar Benin Da Owerri.
- Lamido Na Goma Sha Biyu A Jerin Sarakunan Fombina
- Uban Kungiyan Tabiital Pulaaku Na Duniya.
- Ya Kafa Gidan Radio Na Pulaaku.
Allah Ya Kara Maka Lafiya Da Tsawon Rai Mai Martaba Lamido Adamawa Alh Dr Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha PhD.
#raujimetawiy
#Rabiu #Alhaji #Umar #Jimetawiy
Comments
Post a Comment