008 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI

kashi na takwas
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
In Bamu Manta Ba, Munce Zamu Tashi A Inda Malam Hafizahullah Yake Cewa A Shafi Na
-
page 029
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Sai Kuma Gwamnoni Da Kwamishinoninsu A Matakin Jihohi.
Muna Kuma Da Shugabannin Qananan Hukumomi /raujimetawiy/ Da Kansilolinsu A Matakin Qananan Hukumomi.

Akan Kuma Sanya Sarakunan Gargajiya Suma A Matsayin Masu Zattaswan. Wannan Majalisa Ita Ke /raujimetawiy/ Zattas/Zartar Da Ayyukan Yau Da Kullum.

Sai Kuma Na Biyu Shine Cewa Majalisar Tsara Dokoki Da Ta Ƙunshi Majalisar Dattawa Da Kuma Ta Wakilai A Matakin Tarayya /raujimetawiy/ Da Kuma Majalisun Dokoki A Jihohi. Wannan Majalisar Ita Ke Da Alhaqin Tsara Dokoki Ga Dukkan Sauran Majalisun Gwamnati Nan Da Ake Dasu Guda Uku.

Sai Na Uku Shine Bangaren Shara'a Dake Zartar/Zattas Da Shara'a Kan Duk Wani Hukunci A Ko Wani Mataki.

Gwamnatin Tarayya Najeriya Tana Gudanar Da Shugabancinta Ne Bisa Kundin Tsarin /raujimetawiy/ Mulki Wanda
-
page 030
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Ake Amfani Dashi A Matsayin Jagora Na Gudanarda Da Dukkan Wasu Ayyuka Qasa. Wannan Kundin Tsarin Mulkin Ya Fayyace Dukkan /raujimetawiy/ Kowa Daga Cikin Wadannan Matakai Uku Na Majalisar Zartarwa, Dokoki Da Kuma Bangaren Shara'a.

Shugabannin Wannan Majalisa Ta Zattaswa/Zartarwa Kuwa Da Suka Kunshi Shugaban Kasa Ko Kuwa Gwamnoni Basu Da Ikon Komi Akan Sauran Sassan Nan Biyu.
Haka Suma Shugabannin Majalisar Dattawa Ko /raujimetawiy/ Kuwa Kakakin Majalisar Wakilai Ko Na Jihohi Basu Da Ikon Komi Akan Sauran Bangarorin.

Babu Ko Shakka Wannan Kundin Tsarin Mulki Daya Dukkan Wadannan Sassa Uku Damar Gudanar Da Ayyukan Su Ba Tare Da Wani Tayi Shishshigi Cikin Aiki Wani Ba, Bazai Ta6a Zamowa A Guda Da Wancan Tsari Na Imama Dake Da Tsarin Jagora Guda Da Kuwa Muka Ambata A Baya Na Shara'ar Musulunci Ba.
-
page 031
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Bisa Kuwa Dukkan Wadannan Bayanai Da Kuma Hujjoji Da Muka Ambata A Baya Na Wannan Fatawa Ne, Suke Tabbatar Da Cewa Mata Suna Da Dama Da Kuma 'Yanci A Musulunci Nasu Rike Duk Wani Mukami A Qasar Nan, In Banda Wancan Na Imama.

Saboda Haka Mata Suna Da Damar Takara /raujimetawiy/ A Za6u66uka, Idan Kuwa Har Sukayi Nasara Zasu Iya Kasancewa Shugabannin Qananan Hukumomi, Ko 'Yar Majalisar Wakilai, Ko Ta Dattawa, Ko Gwamna Ko Ma Shugaban Qasa. Har Ila Yau Akan Iya Nada Mace A Matsayin Kansilar Unguwa, /raujimetawiy/ Ko Kwamishiniya, Minista Ko Ta Shugabanci Wata Hukuma Ko Ma'aikata Ta Gwamnati.

Baya Ga Wannan, Mun Kuma Fayyace Cikin Wannan Muqqadima Cewa Mace Tana Da Dama Da Kuma 'Yancin A Dama Da Ita A Harkar Siyasa, Sa'annan Ta Riqe Duk Wani Muqami In Banda Wancan Na Imama, /raujimetawiy/ Sai Dai Kuma An Gargadeta Da Cewan Ta Tsare
-
page 032
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Dukkan Wasu Harumomi Da Shari'a Ta Gindaya Mata Na Alaqanta Kanta Da 'Yan,uwanta Maza /raujimetawiy/ Cikin Ayyukan Ta Na Yau Da Kullum. Wato Abin Da Ya Shafi Sanya Suturatta Da Sauransu.

Addinin Musulunci Ya Gindaya Wasu Sharudodi Da Kuma Qa'idojin Kariyar Dukkan Mata, Yana Daga Cikin Abinda Shari'ah Ke Kokarin Kariyar Mata Shine Na Kaucewa Shiga Dukkan Wasu Wurare Domin Martaba /raujimetawiy/ Ta, Da Kuma Bata Darajar Data Dace Da Ita A Musulunci.

Sabo Da Kuwa, Da Wannan Dalili Ne Yasa Muke So Muyi Amfani Da Wannan Dama Mu Fayyace /raujimetawiy/ A Fili Cewa Duk Wata Matar Dake Riqe Da Wani Muqami Na Jagorantar Al'umma Na Siyasa Ne, Ko Kuwa Na Gwamnati, Toh Wajibi Ne Gareta Data Kula Da Wadannan /raujimetawiy/ Sharudodi Na Shari'a Kamar Haka :-
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@ 

Masha Allah, Alhamdulillahi
Duka-Duka Anan Zamu Tsaya Da Izinin Allah.
Insha Allahu Kuma A Kashi Na Tara Zamu Tashi A Shafi Na 33pg Inda Malam Yake Cewa
" Wajibi Ne Gareta Data Kaucewa Shakuwa Da Duk "

Abunda Muka Rubuta Dai-Dai Ubangiji Allah /raujimetawiy/ Ya Bamu Ladansa, Abunda Muka A Bisa Kuskure Ubangiji Allah Ya Yafe Mana Ya Gafarta Mana.
Ameen Summa Ameen

makwafi
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM

16 Jimada Awwal 1446 Hijirah
17 November 2024 Miladiyyah
Ranar Lahadi.
وداعا مع السلام

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA

001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AZUMI