009 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DAA GWAMNATI

kashi na tara
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
In Bamu Manta Munce Zamu Tashi A kashi na tara, Shafi Na  033, Inda Malam Mai Littafi Hafizahullah Yake Cewa
-
page 033
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
1 - Wajine Gareta Data Kaucewa Shakuwa Da Duk Wani 'Da Namiji, Wanda Ya Kasance Ba Muharraminta Ba, Ko /raujimetawiy/ Kuwa Yin Wata Tafiya Ko Wata Alaqa Ya Shiga Tsakaninta Da Wani Namiji Daban Ba Mijinta Ba, Kuma Ba Muharraminta Ba.

2 - Wajibi Ta Sanya Sutura Da Suka Dace Da Ita Da Kuwa Zasu Rufe Mata Dukkan Jikinta Bisa Tsarin Da Shara'ah Ta Gindaya.

3 - Wajibi Ne Kuma Gareta Data Gujewa Rawa /raujimetawiy/ Da Waqa Ko Ma Dukkan Wani Abinda Ya Shafi Nishadi A Bainar /raujimetawiy/ Jama'ah.

4 - Ba Kuma A Yadda Ta Nishadantar Da Wasu Baqinta Ko Kuwa Sauran Ma'aikata 'Yan,uwanta Da Wani Abin Ciyarwa /raujimetawiy/ Ko Kuwa Shayarwa Na Maye Ba.

-
page 034
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
5 - Wajibi Ne /raujimetawiy/ Kuma Gateta Data Mutunta Iyayenta Da Mijinta /raujimetawiy/ Sa'annan Ta Kuma Kaucewa Danne 'Yancin Bawa/Baiwa 'Ya'yanta Kula Data Dace Da Su.

6 - Wajibi Ne Data Kula Da Dukkan Wasu Dukiya Ko Wani Abinda Mijinta Ya Mallaka /raujimetawiy/ Domin Kyautata Dankon Zumunci Da Kuma Alaqar Gida Yadda Ya Kamata.

7 - Wajibi Ne Gareta Data Mallaki Ilmomin Ayyukan Gida Kamar Yadda Shara'ah Ta Gindaya /raujimetawiy/ Mata, Domin Yin Abinda Shara'ah Ta Umarceta Dayi, Sa'annan Ta Kaucewa Abinda Ake Haneta.

Bayan Bayyana Wannan Fatawar Da Mukayi Wanda Ke Baiwa Mata 'Yancin Shiga /raujimetawiy/ A Dama Dasu Na Abinda Ya Shafi Riqe Muqaman Shugabanci, In Banda Muqamin IMAMA, Wasu Manyan Malaman Musulunci Magabata Da Ake Cewa ( Assalaf Assalehh ) Suma Sunyi Haka A Baya.

-
page 035
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Misalinsu Shine Imam Abu Hanifah RH Wanda Yace Ya Halatta Ga Mace Data Kasance Alqali A Yanayi Da Kuma Inda Akan Amshi/Qar6i Shaidatta A Kotu.
Duk Kuwa /raujimetawiy/ Da Ganin Cewa Wasu Malamai Dake Aiki Da Mazhabar Malikiyyah Kamar Su Abu Hanifah Suma Sun Tabbatar Da Cewa Idan /raujimetawiy/ Har Mace Zata Bada Shaida Cikakkiya Daya Dace Ayi Amfani Da Ita, Toh Kuwa Ko Shakka Babu Za'ayi Amfani Da Hukuncin Nata Ba Tare Da Wata Tantamaba.

Shi Kuwa Shahararren Malamin Nan Ibn Jarir Attabari RH /raujimetawiy/ Yana Mai Fahimtar Cewa Ya Halatta Ga Mace Data Riqe Dukkan Wasu Maqamai Harma Da Muqamin IMAMA KUBRA Wato Ta Kasance Khalifah.

Sai Dai Kuma Akasarin Malamai Basu Amince Da Wannan Fahimtar Ba, Domin /raujimetawiy/ Kuwa Idan Har Mace Zata Riqe Wannan Muqami Na IMAMA, To Kuwa Ko Shakka Babu Bazata Iya Gudanarda Ayyukanta Ta Bisa Tsarin /raujimetawiy/ Shara'ah Ba, Kamar Yadda Muka Ambata A Wani

-
part 036
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Sashi Na Wannan Muqqadima Da Kuma Yadda Ya Bayyana A Littatafai Da Dama Na Shara'a Ba, /raujimetawiy/ Wani Ra'ayin Kuma Har Ila Yau Ya Muzanta Wannan Hadisan Da Abi Bakrata RTA Ya Rawaito Wanda Ke Haramta Mata Riqe Muqamin /raujimetawiy/ IMAMA A Musulunci.

Shi Kuwa Dr. Abdul-Kabir Almadgari Daya Kasance Tsohon Ministan Harkokin Kyautatawa Kan Harkokin Musulunci /raujimetawiy/ Na Kasar Morocco Yayi Zazzafan Muhawara Kan Wannan Batu A Shafuka 239 - 240 Na Wani Littafinsa /raujimetawiy/ Mai Taken Mace Tsakanin Ka'idojin Shara'ah Da Kuma Yunkurin Kawo Chanji, Rawar Da Mata Kan Taka Wajen /raujimetawiy/ Riqe Muhimman Muqamai Na Jagorantar Al'umma.

Babu Ko Tantama A Musulunci, Kamar Yadda Muka Ambata Da Farko Cewa Babu Haramci Ga Mace Ta Riqe Wani Muqami A Shara'ah, In Banda Muqamin IMAMA /raujimetawiy/ Saboda Haka Addinin Musulunci Yana La'akari Da
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@

Masha Allahu, Alhamdulillahi
Duka-Duka Anan Zamu Tsaya, Bi'izinillahi Ta'alah,
Insha Allahu Kuma A Kashi Na Goma, Zamu Tashi A Inda Malam Yake Cewa
" Basira Da Kuma Ilimin 'Ya Mace "

makwafi
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM


16 Jimada Awwal 1446 Hijrah
17 November 2024 Miladiyyah
Ranar Lahadi
وداعا مع السلام

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA

001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AZUMI