010 HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
kashi na goma kuma na qarshe
HUKUNCIN MUSULUNCI DANGANE DA MATA A SIYASA DA GWAMNATI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
In Bamu Manta Ba, A Kashi Na Tara, Munce Insha Allahu Zamu Tashi A
-
page 037
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Basira Da Kuma Ilimin 'Ya Mace, Bisa Wannan Yake Cewa Za'a Iya Nada Mace A Matsayin /raujimetawiy/ Minista Ko Alqali Duk Kuwa Da Sa6anin Ra'ayoyi Da Aka Samu Akan Wannan Batu. Zata Iya Kuma Kasancewa Malamar Jami'ah Ko Darakta Na Wata Makarantar Ko Janar Manaja Na Wani Kamfani. Ko Kuwa Soja Harma Ta Rige Wani Babban Muqami /raujimetawiy/ A Soja, Ko Direban Jirgin Sama Ko A Jirgin Ruwa, Ko Ta Majalisar Qashashen Turai, Ko Ta Shugabanci Wata /raujimetawiy/ Qungiyar Jama'ah, Ko Kuwa Kakakin Majalisar Wakilar Dama Dukkan Wani Muqami Dakan Iya Fadowa Zuqatan Jama'ah.
A Karshe Kafin Mu Rufe Wannan Muqaddimar Muna So Mu Sanar Da Cewa Haqqin Maza Da Mata Dai-Dai Suke A Shara'ar Musulunci.
Abinda Kadai Ya Banbantasu Shine Jinsi Da Kuma /raujimetawiy/ Yanayi Na Halittar Da Allah SWT Yayi Musu.
-
page 038
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Game Da Wannan Hadisin Da Abi Bakrata Ya Rawaito Kuwa, Lallai Mun Fahimci Ma'anarsa, Na Cewa Bashi Halatta A Karkashin /raujimetawiy/ Shara'ah Ga Mace Data Kasance Shugaba Ta Qololuwa Wato ( IMAMA Ko Kuma KHALIFAH ) Ta Al'umma Baki Daya, Shine Kuma Muqamin Da Aka Gindaya Wasu Sharudodi Karkashinsa A Bayanin A Bayanin Da Ya Gabata.
Har Ila Yau Mun Kuma Fahimci Cewa Hadisin Bai /raujimetawiy/ Haramtawa Mata Riqe Wani Muqami Na Siyasa Ko Kuwa Shugabantar Al'ummah A Tsarin Shugabancin Mu Na Qasarmu Najeriya, Da Kuma Sauran Qashashen Duniya Dake Gudanarda Irin Wannan Gwamnatin Najeriya Ba, Sai Dai Kuma Wajibi Ne Ta Kiyaye Dukkan Wasu Sharudodi Da Kuma Ka'idojin Da Aka Gindaya A Baya Na Shugabancin 'Ya Mace.
KARSHEN FASSARA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ @@
Masha Allah, Alhamdulillahi
Cikin Izinin Allah Da Yardansa Ya Banu Ikon Kwafe Wannan Littafi Taqaitacce, Mai Shafuka Talatin Da Takwas 38pg
Mai Suna
" HUKUNCIN MUSULUNCI
dangane da :
MATA A SIYASA DA GWAMNATI "
Wanda Maulana
Sheikh Dr. Sheriff Ibrahim Saleh Al-hussaini, CON
Ya Wallafa.
Ni Mai Kwafi Nake Cewa : Ina Mai Fata Mun Karanci Wannan Littafi Da Budaddiyar Zuciya, Bada Quntanciyar Zuciya Na Hassada Da Fushi Ba Etc. Ubangiji Allah Yasa Mun Fahimta Mun Gane.
Daga Qarshe Nake Cewa Ni Makwafi Da Kuma Maulana Sheikh Sheriff Ibrahim Saleh Al-hussaini H
Muna Roqon Allah, Abinda Muka Rubuta A Bisa Dai-Dai Ubangiji Allah Ya Bamu Ladansa,
Abunda Muka Rubuta Bisa Kuskure Ubangiji Allah Ya Yafe Mana Yayi Mana Gafara.
Ameen Summa Ameen
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM
16 Jumada Awwal 1446 Hijrah
17 November 2024 Miladiyyah
Ranar Lahadi
Comments
Post a Comment