ADU'AR SHIGA MAKABARTA
ADDU'AR SHIGA MAKABARTA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
.
A Gurguje
Insha Allahu, Yau Zamu Ji Ko Ince Zamu Rubuta Adu'ar Da Akeyi Idan An Zo Shiga /raujimetawiy/ Makabarta, Don Har Ga Allah Da Yawan Wasu Daga Cikin Matasanmu In Sun Zo Shiga Makabarta, Shiganta Kawai Sukeyi Ba Tareda Da Yin Adu'ah Ba
/raujimetawiy/
-
Toh A Gurguje, In Kazo Shiga Makabarta Tamu Ta Musulmai, Toh Ga /raujimetawiy/ Abunda Zaka Ce :
" السلام عليكم أهل الديار، من المؤمنين والمسلمين، وإنا أن شاء الله بكم لاحقون "
ASSALAMU ALAIKUM AHLAL DIYARI, MINAL MU'UMININ WAL MUSLIMIN, WA INNA INSHA ALLAHU BIKUM LAHIQUNN.
.
Wannan Shine Adu'ar Shiga Makabarta /raujimetawiy/ A Gurguje.
Ubangiji Allah Ya Bamu Ikon Haddacewa, Da Kuma Aiki Dashi.
-
@raujimetawiy
Comments
Post a Comment