YAYA AKE TABBATAR DA TSAYUWAN WATAN RAMADAN
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
-
-
Watan Ramadan Yana Tabbata Ne Da Zarar Anga /raujimetawiy/ Jinjirin Wata, Ko Watan Sha'aban Ya Cika Kwana Talatin.
Domin Hadisi Ya Tabbata Daga Abu Huraira RTA /raujimetawiy/ Cewa Manzon Allah Ya Ce :
" Kuyi Azumi Domin Ganinsa ( Wato Jinjirin Watan Ramadan ), Kuma Ku Sha Ruwa Domin Ganinsa ( Jinjirin Watan Shawwal ), Idan Watan Ya Faku/'Buya Gareku ( Baku Ganshi Ba, Wato Shi Jinjirin Watan Ramadan ) Toh Ku Ciki Watan Sha'aban Ya Zama Kwana Talatin "
Bukhari
Muslim
Ibnu Hibban Cikin Sunan Nashi.
-
-
Abunda Muka Rubuta Dai-Dai Ubangiji Allah Ya Bamu Ladansa, Abunda Muka Rubuta A Bisa Kuskure Kuma Ubangiji Allah Ya Yafe Mana.
Ameen Summa Ameen.
.
07 Ramadan 1446 Hijirah
07 March 2025 Miladiyyah
Ranar Juma'ah
12pm
-
marubuci
#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
( Motor Vehicle Mechanic )
.
وداعا مع السلام
Comments
Post a Comment