WAJIBI NE KOWANNE BALIGI KO BALIGA SU SAN BANBANCI TSAKANIN WADANNAN
.
1_ MANIYYI
2_ WAZIYYI
3_ WADIYYI
BABUJIN KUNYA ACIKIN SANIN ADDINI NANA AISHA (R.T.A) TANA CEWA ALLAH YAJI ƘAN MATAN MADINA KOKAƊAN KUNYA BATA HANASU NEMAN ADDININSU.
1_ MANIYYIN NAMIJI
Maniyyin Namiji Ruwane Mai Kauri Fari Wanda /raujimetawiy/ Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Ko Wasada Zakari Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana Kamada /raujimetawiy/ Warin Hudar Dabino Ko Damemman Gari Idan Kuma Yabushe Yana Ƙamshin Kwai.
1_ MANIYYIN MACE
Maniyyin Mace Shima Ruwane Tsinkakke Mai Fatsi Fatsi Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Kamar Saduwa Ko Wasa Da Farji Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Dayake Fitowa Zataji Tsananin Sha'awa Da Daɗi Lokacin Da /raujimetawiy/ Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana Kama Da Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Yana Ƙamshi Idan Yabushe Shima Yana Ƙamshin Kwai /raujimetawiy/ Sannan Sha'awa Zata Yanke Bayan Fitowarsa.
HUKUNCIN FITAR MANIYYI SHINE, YANA WAJABTA YIN WANKA.
2_ MAZIYYI
Ruwane Tsinkakke Dayake Fitowa Yayin /raujimetawiy/ Ƙaramar Sha'awa Kamar Tunanin Aure Ko Kuma Tuna Wacce Kakeso Ko Matarka Ko Kallan Matar Wani, Mace Kuma Yana Fitowa Ne Idan Tayi Tunanin Mijin Da Take Sha'awa Kuma /raujimetawiy/ Yana Fitowa Yayin Wasa Tsakanin Miji Da Mata Saidai Shi Baya Tafiyar Da Sha'awa Kuma Wani Lokacin Ba'a Sanin Yafito Sannan Yafi Fitowa Mata Fiye Da Maza.
HUKUNCINSA SHINE WANKE FARJI GABADAYA.
3_ WADIYYI
Wani Farin Ruwane Dayake Fitowaa Abayan Fitsari Kokuma Lokacinda Aka Ɗauki /raujimetawiy/ Abu Mai Nauyi Kuma Yafi Fitowa Marassa Aure Mace Ko Namiji.
HUKUNCNSA SHINE WANKE WAJAN.
Allah Kabamu Ilimi Mai Amfani Duniya Da Rahira Wallahu A'alam.
*
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech. AUYO. JMT. YOLA
Comments
Post a Comment