YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA

AMINATU HAMZA YUNUSA NGURORE


A Yau 22-11-2025 Mahaifiyata Aminatu Hamza Yunusa Ngurore ( Ta-Annabi )Take Cika Shekara Goma Dai-Dai Da Rasuwa.
Allah Madaukakin Sarki Ya Jiqanta Yayi Mata Rahma.
*
Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannenmu Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma.
*
Mu Da Muke Raye Da Wadanda Zasu Zo A Bayanmu, Ya! Allah In Zaka Rayamu, Ka Rayamu Muna Musulmai Muminai,
In Zaka Kar6i Rayuwarmu Ka Kar6i Rayuwarmu Muna Musulmai Muminai.
Ameen Summa Ameen
*
Wannan Itace Mahaifiyata
Amina Hamza Yunusa Ngurore
.
Wannan Itace Yafendo Qanwan Mahaifiyata
Halimatus Sa'adiyyah Hamza Yunsa Ngurore
Allah Yaji Qanta Itama Yayi Mata Rahman
Ameen
.
Wannan Itace Kakata, Maman Mamana
Habiba Muhammad Adda Ngurore
Ubangiji Allah Yaji Qanta Yayi Mata Rahma
Ameen
.
raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech. AUYO. JMT. YOLA

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA