YAYA JIKIN MUTUM YAKE KASANCEWA A CIKIN KABARI
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Idan Mutum Ya Mutu Aka Binneshi, Yaya Yake Zama?
*
1 - A Rana Ta Farko Da Gawar 'Dan, Adam Ta /raujimetawiy/ Shiga Kabari, Cikinsa Da Al'auransa Zasu Fara Wari.
*
2 - A Rana Ta Biyu Kuma Jikinsa Zai Fara Kumbura, Musamman Fuska 'Yan Yatsu /raujimetawiy/ Sai Sai Fatarsa Ta Canja Zuwa Launin Kore-Kore.
*
3 - A Rana Ta Uku Kuma Sai Kayan Cikinsa Su Fara Kumbura Kamar Su
* Hanta
* Qoda
* Huhu
Suna Fitar Da Wari Mara Dadi Wanda Zai Jawo Hankulan Qudaje, Daga /raujimetawiy/ Nisan Waje, Kamar Kilomita (5)
Bayan Wadansu Watanni Sai Tsutsa Su Rufe Jikin Mutum Gaba Daya, Suna Cin Naman Jikinsa, Har Sai Sun Cinye /raujimetawiy/ Duka.
Bayan Wata Shida Kuma Zai Zama Kwarangwal, Inda Za'a Bude Kabarinsa Ba Abunda Za'a Samu Sai Kashushuwa.
*
4 - Bayan Shekara 'Daya Kuma Komai Na Jikinsa Zai Qare Daga Naman Da Kashushuwan Duka Zasu Qare /raujimetawiy/ Sai Wani Qashi 'Dan Guntu Wanda Ake Qira Da ( Ajbu Zanab ) Wanda MANZON ALLAH S.A.W YACE : Akansa ( Wato Wannan /raujimetawiy/ Qashin ) Ake Qara Dawo Da Halittar 'Dan,adam.
Wallahu A'alamu.
#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech. AUYO. JMT. YOLA
Comments
Post a Comment