Posts

PRESIDENT TINUBU NOMINATES GENERAL CHRISTOPHER MUSA AS THE NEW MINISTER OF DEFENCE

Image
STATEHOUSE PRESS RELEASE President Bola Ahmed Tinubu has nominated General Christopher Gwabin Musa as the new Minister of Defence. In a letter to Senate President Godswill Akpabio, President Tinubu conveyed General Musa’s nomination as the successor to Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, who resigned on Monday. General Musa, 58, on December 25, is a distinguished soldier who served as Chief of Defence Staff from 2023 until October 2025. He won the Colin Powell Award for Soldiering in 2012. Born in Sokoto in 1967, General Musa received his primary and secondary education there before attending the College of Advanced Studies in Zaria. He graduated in 1986 and enrolled at the Nigerian Defence Academy the same year, earning a Bachelor of Science degree upon graduation in 1991. General Musa was commissioned into the Nigerian Army as a Second Lieutenant in 1991 and has since had a distinguished career. His appointments include General Staff Officer 1, Training/Operations at HQ 81 Division; Co...

WANI LAUYA YANA ZAUNE A CIKIN JIRGI...

Image
Wani Lauya Yana Zaune A Cikin Jirgi, Sai Wata Kyakkyawar Mace Ta Shigo Ta Zauna A Gefensa. Bayan Wasu 'Yan Daƙiƙu, Sai Matar Ta Kara Matsowa Kusa Da Shi Tana Magana Da Murya Qasa-Qasa: Ba Tare Da Ka Jefa Kanka Cikin Wata Matsala Ba, Ka Bani Duk Kuɗaɗen Dake Jikinka … Idan Ba Haka Ba Zan Yi Ihu Da Qarfi In Ce Kana Kokarin Cin Zarafi Na. Kasan Kuma Idan Nayi Hakan 'Yan Sanda Za Su Zo Su Kama Ka. * Lauyan Cikin Nutsuwa Ya Ciro Wata Takarda Ya Rubuta: Ni Bebe Ne Kuma Kurma, Ba Na Jin Abin Da Kike Faɗa Kuma Ba Na Magana. Don Allah Ki Rubuta Abin Da Kike So A Kan Wannan Takarda. * Matar Ta 'Dauki Takarda Ta Rubuta Duk Barazanar Da Ta Faɗa Masa, Ta Miƙa Masa. Lauyan Ya Karɓi Takardar Ya Sanya Ta Cikin Aljihunsa, Sannan Ya Ce: Yanzu Zaki Iya Yin Ihun Ki Yadda Kike So, Shaidar Laifin Da Kika Aikata Ta Na Nan A Cikin Aljihu Na, Kuma Da Rubutun Hannunki! #raujimetawiy Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

Image
HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER Alhaji Umaru Na-Jimeta Fawari Auyo 13 April 1934 << - >> 13 April 2025 We Ask Almighty God To Give You Long Life, Healthly And Prosperity Together With Your Mother. Hajiya Khadijatu, Iya Diye Fawari Ameen Summa Ameen. عيد ميلاد سعيد إليك يا أبانا الحاج عمر ناجميت نسأل الله تعالى أن يزادك طويل عمر والعافية والغينة، مع أمك حجية خديجة ، إيا ديى فاواري أويو اللهم أمين يا رب العالمين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ HIS SONS / DAUTHERS Aliyu Umar ( Adimin Gaso ) * Khadijah Umar ( 1980 ) R I P * Muh'd Rabiu Umar ( 1982 ) R I P * Yahaya Umar ( 1983 ) R I P Abdullahi Umar ( 1987 )  R I P * Muh'd Kabiru Umar ( 1990 ) ( Kabiru Oto, Sabuwar Auyo ) * Muh'd Rabiu Umar ( 1998 ) ( Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy ) * Khadijah Umar ( Ummi ) ( 2001) * Ibrahim Umar ( 2003 ) (Ibrahim Tela, Kasuwan Bola Auyo ) * Hassan Umar ( 2006 ) * Hussaina Umar ( 2006 ) * Adamu Umar ( Abbati ) ( 2009 ) * Lauratu Uma...

SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI 1927 - 2025

Image
INNA LILLAHI WA INNA ILAHIR RAJI'UN KULLI NAFSEEN ZA'IQATIL MAUT A Madadina ( Rabiu A U Jimetawiy, MVMech ) Tareda Da Dukkan Dangina, Muna Miqa Saqon Ta'aziyyarmu Ga Iyalan Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi RH Tareda Sauran 'Yan, Uwa Musulmai, Jomingiraho Besdin Moo Allah Yafuu Moo, Yo Allah Waɗ Aljannatul Firdausi Ko 'Dum Woni Jaŋngo Makko. raujimetawiy Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech. AUYO. JMT. YOLA

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA

Image
AMINATU HAMZA YUNUSA NGURORE A Yau 22-11-2025 Mahaifiyata Aminatu Hamza Yunusa Ngurore ( Ta-Annabi )Take Cika Shekara Goma Dai-Dai Da Rasuwa. Allah Madaukakin Sarki Ya Jiqanta Yayi Mata Rahma. * Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannenmu Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma. * Mu Da Muke Raye Da Wadanda Zasu Zo A Bayanmu, Ya! Allah In Zaka Rayamu, Ka Rayamu Muna Musulmai Muminai, In Zaka Kar6i Rayuwarmu Ka Kar6i Rayuwarmu Muna Musulmai Muminai. Ameen Summa Ameen * Wannan Itace Mahaifiyata Amina Hamza Yunusa Ngurore . Wannan Itace Yafendo Qanwan Mahaifiyata Halimatus Sa'adiyyah Hamza Yunsa Ngurore Allah Yaji Qanta Itama Yayi Mata Rahman Ameen . Wannan Itace Kakata, Maman Mamana Habiba Muhammad Adda Ngurore Ubangiji Allah Yaji Qanta Yayi Mata Rahma Ameen . raujimetawiy Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech. AUYO. JMT. YOLA

WAJIBI NE KOWANNE BALIGI KO BALIGA SU SAN BANBANCI TSAKANIN WADANNAN

. 1_ MANIYYI 2_ WAZIYYI 3_ WADIYYI  BABUJIN KUNYA ACIKIN SANIN ADDINI NANA AISHA (R.T.A) TANA CEWA ALLAH YAJI ƘAN MATAN MADINA KOKAƊAN KUNYA BATA HANASU NEMAN ADDININSU. 1_ MANIYYIN NAMIJI Maniyyin Namiji Ruwane Mai Kauri Fari Wanda /raujimetawiy/ Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Ko Wasada Zakari Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana Kamada /raujimetawiy/ Warin Hudar Dabino Ko Damemman Gari Idan Kuma Yabushe Yana Ƙamshin Kwai. 1_ MANIYYIN MACE Maniyyin Mace Shima Ruwane Tsinkakke Mai Fatsi Fatsi Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Kamar Saduwa Ko Wasa Da Farji Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Dayake Fitowa Zataji Tsananin Sha'awa Da Daɗi Lokacin Da /raujimetawiy/ Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana Kama Da Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Yana Ƙamshi Idan Yabushe Shima Yana Ƙamshin Kwai /raujimetawiy/ Sannan Sha'awa Zata Yanke Bayan Fitowarsa. HUKUNCIN FITAR MANIYYI SHINE, YANA WAJABTA YIN WANKA. 2_ MAZIYYI Ruwane Tsinkakke Dayake Fitowa...

YAYA JIKIN MUTUM YAKE KASANCEWA A CIKIN KABARI

Image
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيم والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ Idan Mutum Ya Mutu Aka Binneshi, Yaya Yake Zama? * 1 - A Rana Ta Farko Da Gawar 'Dan, Adam Ta /raujimetawiy/ Shiga Kabari, Cikinsa Da Al'auransa Zasu Fara Wari. * 2 - A Rana Ta Biyu Kuma Jikinsa Zai Fara Kumbura, Musamman Fuska 'Yan Yatsu /raujimetawiy/ Sai Sai Fatarsa Ta Canja Zuwa Launin Kore-Kore. * 3 - A Rana Ta Uku Kuma Sai Kayan Cikinsa Su Fara Kumbura Kamar Su * Hanta * Qoda * Huhu Suna Fitar Da Wari Mara Dadi Wanda Zai Jawo Hankulan Qudaje, Daga /raujimetawiy/ Nisan Waje, Kamar Kilomita (5)  Bayan Wadansu Watanni Sai Tsutsa Su Rufe Jikin Mutum Gaba Daya, Suna Cin Naman Jikinsa, Har Sai Sun Cinye /raujimetawiy/ Duka. Bayan Wata Shida Kuma Zai Zama Kwarangwal, Inda Za'a Bude Kabarinsa Ba Abunda Za'a Samu Sai Kashushuwa. * 4 - Bayan Shekara 'Daya Kuma...