@@@@ @@@@ @@@@ @@@@ بسم الله الرحمن الرحيم والصلاة والسلام على أشرف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ [ Asali Da Girman Daular Auyo } Auyo Tana 'Daya Daga Cikin Tsofaffi Kuma Mashahuran Garuruwa /raujimetawiy/ Masu Cn Gashin Kansu Tsawon Zamani. A Tarihi, Auyo Birni /raujimetawiy/ Ne Da Ya Dade Kwarai Da Gaske, Inda Tarihi Ya Nuna Ya Wanzu Tun Dubban Shekaru Kafin Zuwan Annabi Musa (A.S). Kafin Bayyanar Daular /raujimetawiy/ Fulani, Daular Auyo Babbar Masarauta Ce Mai Qarfi Wacce Ke Da Ganuwa Da Ta Kewaye Ta, Kuma Tana Da Iko Akan Garuruwan Da Ke Makwabtaka Da Ita Kamar Su Hadejia, Madachi, Da Kirikasamma /raujimetawiy/ Wadanda A Wancan Lokacin Suke Karkashin Ikon Hausawa. Garin Ya Tara Dakaru Da Baraden Yaki Wadanda Sunansu Kadai Yana Sanya /raujimetawiy/ Gaban Abokan Gaba Faduwa. Alaka Da Kanem Borno Da Tasirin Harshen Kanuri Daular Auyo Tana Da Kyakyawar Dangantakar ...
HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER Alhaji Umaru Na-Jimeta Fawari Auyo 13 April 1934 << - >> 13 April 2025 We Ask Almighty God To Give You Long Life, Healthly And Prosperity Together With Your Mother. Hajiya Khadijatu, Iya Diye Fawari Ameen Summa Ameen. عيد ميلاد سعيد إليك يا أبانا الحاج عمر ناجميت نسأل الله تعالى أن يزادك طويل عمر والعافية والغينة، مع أمك حجية خديجة ، إيا ديى فاواري أويو اللهم أمين يا رب العالمين @@@@ @@@@ @@@@ @@@@ HIS SONS / DAUTHERS Aliyu Umar ( Adimin Gaso ) * Khadijah Umar ( 1980 ) R I P * Muh'd Rabiu Umar ( 1982 ) R I P * Yahaya Umar ( 1983 ) R I P Abdullahi Umar ( 1987 ) R I P * Muh'd Kabiru Umar ( 1990 ) ( Kabiru Oto, Sabuwar Auyo ) * Muh'd Rabiu Umar ( 1998 ) ( Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy ) * Khadijah Umar ( Ummi ) ( 2001) * Ibrahim Umar ( 2003 ) (Ibrahim Tela, Kasuwan Bola Auyo ) * Hassan Umar ( 2006 ) * Hussaina Umar ( 2006 ) * Adamu Umar ( Abbati ) ( 2009 ) * Lauratu Uma...
AMINATU HAMZA YUNUSA NGURORE A Yau 22-11-2025 Mahaifiyata Aminatu Hamza Yunusa Ngurore ( Ta-Annabi )Take Cika Shekara Goma Dai-Dai Da Rasuwa. Allah Madaukakin Sarki Ya Jiqanta Yayi Mata Rahma. * Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannenmu Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma. * Mu Da Muke Raye Da Wadanda Zasu Zo A Bayanmu, Ya! Allah In Zaka Rayamu, Ka Rayamu Muna Musulmai Muminai, In Zaka Kar6i Rayuwarmu Ka Kar6i Rayuwarmu Muna Musulmai Muminai. Ameen Summa Ameen * Wannan Itace Mahaifiyata Amina Hamza Yunusa Ngurore . Wannan Itace Yafendo Qanwan Mahaifiyata Halimatus Sa'adiyyah Hamza Yunsa Ngurore Allah Yaji Qanta Itama Yayi Mata Rahman Ameen . Wannan Itace Kakata, Maman Mamana Habiba Muhammad Adda Ngurore Ubangiji Allah Yaji Qanta Yayi Mata Rahma Ameen . raujimetawiy Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, BPM PAN PHM. CON. MVMech. AUYO. JMT. YOLA
Comments
Post a Comment