SARKIN GOBIR
Inna Lillahi Wa Inna Ilahir Raji'un
Ina Mai Miqa Ta'aziyyata Izuwa Iyalan Mai Martaba Alhaji Isa Muhammad Bawa ( Sarkin Gobir ) Da Ubangiji Allah Yaji Qansa Yayi Masa Rahma Ya Sa Hakan Hutu Ne A Gareshi, Kuma Ubangiji Allah Ya Sa Aljanar Firdausi Itace Makomarsa.
Wannan Matsaloli Da Suka Addabi Qasarmu Najeriya, Ubangiji Allah Yaye Mana Alfarmar Annabi S.A.W Da Al-Qur'ani Mai Girma.
Ameen Summa Ameen.
#raujimetawiy
Comments
Post a Comment