QASAR ISRA'ILA TANA BAWA KANTA WAHALA NE, AMMA BA NASARA ZATA YI BA

ISRA'ILA TANA BAWA KANTA WAHALA NE, AMMA BA NASARA ZATAYI BA
Mutane Ne Kawai Suke Bawa Kansu Wahala, Suke Ganin Yahudawa A Wani Matsayi.
Allah Ne Mafi Sani
Amma Duk Abinda Qasar Isra'ila Ko Ince Yahudawa Sukeyi A GAZA, PALESTINE Na Ta'addancinsu Insha Allahu Babu /raujimetawiy/ Wata Nasara Da Zasuyi, Akai, Illah Kawai Sai Dai Su Dinga Kashe Rayuka Bisa Zalunci Da Ta'addanci, Amma Ba Wata /raujimetawiy/ Nasara Da Zasuyi, Domin Al-Qur'ani Mai Girma Ya Riqa Gama Mana Bayani Akansu.

قال لله سبحانه وتعالى: وضربت عليهم الذلة والمسكنة وباؤوا بغضب من الله. ذلك بأنهم كانوا يكفرون بآيات الله ويقتلون النبيين بغير الحق ذلك بما عصوا وكانوا يعتدون
البقرة
Cewa : Allah S.W.T Ya Sanya Musu Wulaqanci/Qasqanci Da Talauci, ( Don Haka Karku Damu Da Duk Wata Qasa Da Zata Mara Mata Baya, /raujimetawiy/ Wannan Qasqancin Da Talaucin Yananan Tareda Su, Kuma Daga Qarshe Duk Qasar Da Zata Mara Mata Baya Sai Ta Zame Ta Barta ) Kuma Suka Koma Da Wani Fushi Daga Allah ( Har Yanzu Fushin Allah Yananan Tareda Su, Matuqar /raujimetawiy/ Basu Zo Sunyi Imani Da Allah Da Manzonsa S.A.W Sunbi Addinin Islama Wannan Fushin Yananan Tareda Su ) Wancan Sun Kasance Suna Kafircewa Da Ayoyin Allah, Kuma Sun Kasance Suna Kashe Annabawa Ba Tareda Wani Haqqi Ba ( Toh Mutanen Da, Annabawan Wanda Su Kansu Sun Tabbatar Annabawane Na Allah, Amma Suke Kashe Su, Don /raujimetawiy/ Haka Kada Abun Ya Baku Mamaki Suke Kashe Rayuka A GAZA, PALESTINE Qananan Yara Mata Etc Halinsu Ne Tun Can A Haka, Ga Al-Qur'ani Nan Ya Bamu Labari )
Wancan, Saboda Sa6awarsu, Kuma Sun Kasance Suna Qetare Iyaka/Ta'addanci ( Abunda Suke Yi A GAZA, Kadan Ne Daga Qetare Iyakan Ubangiji Da Suka Saba. )

Ku Zuba Ido Ku Gani
Inde Isra'ila Tanayin Wannan Yaqe-Yaqen Nata Da Tsohon Manufarta Na GREATER ISRAEL.
Babu Nasarar /raujimetawiy/ Da Zatayi Insha Allahu, Sai Dai Ta Dinga Kashe Rayuka Kamar Yadda Suka Saba, Amma Babu Wata Nasara Da Zata Yi Min Qaribeen Au Min Ba'ideen, Saboda Wannan Qanqancin Da Talaucin Nan, Yana Biye Dasu, Tareda Fushin Ubangiji.

Sannan Da Suke Iqirarin Wai Qasarsu Ta Alqawari, Su Tambayin Kansu /raujimetawiy/ Shin Sun Cika Alqawarin Ubangiji?
Ina ATTAURAR ( OLD TESTIMENT )
Ina ZABURAR ( NEW TESTIMENT )
Ina Aka Ce Dasu Ga Wannan Yankin Allah Ya Musu Alqawari Su Zauna A Cikinta.
Mu Ba Wani Alqawari Da Muka Sani Illa Fadin Allah
Ya! Ku Ma'abota Littafi ( Yahudawa Da Kiristoci ) Ku Taho Izuwa Wata Kalma Wacce Take Dai-Dai Tsakaninmu Da Tsakaninku, Shine Kada Mu Bautawa Kowa Sai Allah Kuma /raujimetawiy/ Kada Mu Hadashi Da Abokin Tarayya Da Wani Abu, Kuma Kada Mu Riqi Shashinmu Ga Shashi Ababen Bauta, Izuwa Qarshen Ayar.
قُلْ يَا أَهْلَ الْكِتَابِ تَعَالَوْاْ إِلَى كَلَمَةٍ سَوَاء بَيْنَنَا وَبَيْنَكُمْ أَلاَّ نَعْبُدَ إِلاَّ اللّهَ وَلاَ نُشْرِكَ بِهِ شَيْئًا وَلاَ يَتَّخِذَ بَعْضُنَا بَعْضًا أَرْبَابًا مِّن دُونِ اللّهِ فَإِن تَوَلَّوْاْ فَقُولُواْ اشْهَدُواْ بِأَنَّا مُسْلِمُون [آل عمران:64].

Babu Wani Mabiyin Addinin Da Aka Masa Alqawarin Zama Din-Din-Din A Waje Kaza /raujimetawiy/ Sai Ku Kawai Don Ku Gaku Shafaffu Da Mai Ne.
Don Haka Imma Wannan Ajandar Naku Na GREATER ISRAEL Kuke Dashi, Toh Ku Ajiyeshi A Gefe, Don Ba Yuwa Zata YibA,, Kuma Ina Aka Ce Za'ayi GREATER ISRAEL Sai Ta Mamayi Qashashe Na Gefenta, Toh Muna Tabbatar /raujimetawiy/ Miki Mallake IRAN, LEBANON, JORDAN Balle Aje Ga TURKIYA Kwalelenki, ISRA'ILA.
Nima Ba Fadi Na Bane, Fadin Allah, Qasqancin Nan Da Talauci Yana Nan A Tare Daku.

#raujimetawiy
#RabiuAlhajiUmarJimetawiy
#BPM_PAN_PHM

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA

001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AZUMI