WE MUST DEFEND OUR COUNTRY

شمال نيجيريا وجنوب نيجيريا، شمال نيجيريا خاص، يجب علينا أن نقوم وندعو دعاء للبلادنا نيجيريا، وأنتما حكومة والوكلاء الأمن واجب عليكما أن تدفاعو بلادنا نيجيريا.
-
Northern Nigeria And Southern Nigeria, Especially Northern Nigeria, We Must Stand Up And Pray For Our Country /raujimetawiy/ Nigeria, And Then You, Government And All Security Agents Is Must On You To Defend /raujimetawiy/ Our Country Nigeria From Any Criminalism/Terrorism.
-
Arewacin Najeriya Da Kudancin Najeriya, /raujimetawiy/  Musamman Ma Arewaci, Dole Ne Yanzu Mu Tashi Tsaye Tsayin Daka Wajen /raujimetawiy/ Yiwa Qasarmu Najeriya, Ita Kuma Gwamnati Da Jami'an Tsaronmu Ku Kuma Dole /raujimetawiy/ Ne Akanku Wajibi Ku Kare/Tsare Mana Qasarmu Najeriya.
Wata Sabuwar Qungiya Da Ta Sake Fita /raujimetawiy/ A Tsakanin SOKOTO Da KEBBI.
Ya! Allah Mun Tuba Ka Yafe Mana Badan Mu Ba, Ya! Allah Karka Sake Nuna Mana /raujimetawiy/ Kwatankwacin Irin Tashin Hankalin Da Muka Gani A BORNO, YOBE Da ADAMAWA.
Ya! Allah Ka Qara Albakatar Najeriya.
Ameen Summa Ameen.


#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy,
BPM  PAN  PHM

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA

001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AZUMI