SHIN YA HALATTA AYI AMFANI DA KIRGEN KALANDA KO LISSAFIN TAURARI WAJEN TABBATAR DA WATAN RAMADAN

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Aslm
Ya! 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata, Manya Da Qanana, Da Fatan Muna Cikin Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu, Yayyunmu Da Qannanmu, Abokanmu Da Sa'o'inmu Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya, Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahman, In Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
-
A Gurguje
.          _--_--_--_--   --_--_--_--_
.          --_--_--_--_   _--_--_--_--
'Daukar Azumi Bisa Dogaro Da Lissafin Kalanda/Calendar Ko Lissafin Taurari Bai Hallataba, Domin Sabuwar /raujimetawiy/ Hanya Ce Wadda Aka Qirqiro.
Kuma Dogaro Da Wannan Hanyar Bidi'ah Ce.
Saboda Manzon Allah S.A.W Ya Allaqa 'Daukar Azumi Da Ajiyewa Akan Gani /raujimetawiy/ Na Ido Ne, Ba Amfani Da Na'ura Ta Kimiyya Ko Ilimin Taurari.
Haka Kuma Aikin Magabata Na Kwarai Bai Tabbatar Da Halaccin Yin Hakan /raujimetawiy/ Ba.
.
Domin Qarin Bayani Duba Littafin Majma'ul Fatawah Na Sheikhul Islam Ibnu Taimiyyah RH
25/132-133
.
Abunda Muka Rubutu Dai-Dai Ubangiji Allah Ya Bamu Ladansa, Abunda Muka Rubutu A Bisa Kuskure Shima Allah Muke Roqo Da Ya Yafe Mana, Ya Gafarta Mana.
Ameen Summa Ameen.
.
07 Ramadan 1446 Hijirah
07 March 2025 Miladiyyah
Ranar Juma'ah
12pm
.
murubuci
#raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVMech
( Motor Vehicle Mechanic )

.
وداعا مع السلام

Comments

Popular posts from this blog

YAUSHE AKE SA RAI DA DAREN LAILATUL QADARI ETC

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA

001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AZUMI