JERIN SARAKUNAN KANO DAGA SHEKARAR 998 ZUWA YAU 2026
Amma A Qarshen Jerin Sunayen Sarakunan /raujimetawiy/ Akwai Dan Tsokacina/Magana Na.
Wannan Shi Ne Jerin Sarakunan Kano /raujimetawiy/ Tun Kafuwar Daular Bagauda A Shekara Ta 998.
Kafin Zuwan Daular Bagauda, Kano Ba Ta Kasance Qarƙashin Sarki Ko Mai Mulki Ba, Sai Dai Qarƙashin Jagorancin Babban Malamin Bautar Gargajiya /raujimetawiy/ Ta Hausawa Wanda Ake Kira Magajin Barbushe.
Tarihin Farkon Sarakunan Kano Yawanci /raujimetawiy/ An Samu Ne Daga Littafin Tarihin Kano (Kano Chronicle). Bayan Zuwan Dauda Ɗan Bawo ( Zuriyar Daurama ), Kano Ta Samu Jimillar /raujimetawiy/ Sarakuna 43 Daga Daular Hausa Kafin Shekara Ta 1807 Lokacin Da Fulani Suka Kifar Da Daular Hausawa Da Sunan Addini Gami Da Kashe Muhammadu Alwali ( Shahidi ), Ya Rasa Ransa A Garin /raujimetawiy/ Burunburum, Duk Da Yi Ma Su Rantsuwa Da Allah Shi Musulmi Ne. Bayan Halaka Shi Ne Suka Kafa Sabuwar /raujimetawiy/ Daular Su Ta Fulani Tun Daga Sarki Sulaimanu.
Cikakken Jerin Sarakunan Kano
DAULAR BAGAUDA (998–1809)
Zamanin Sarauta (998 – 1349)
1. Dauda Ɗan Bawo Bagauda ( Ko Yakano ) Disamba 999 - Janairu 1063
2. Warisis ( Ko Warisi ) – Janairu 1063 - Janairu 1095
3. Gajemasu (ko Gijimasu) Janairu 1095 - Nuwamba 1133( Shi Ya Fara Gina Badala)
4. Nawata – ( Ya Yi Mulki Tare Da Dan,wansa Gawata ) Nuwamba 1133 - Oktoba 1135
5. Gawata – ( Ya Yi Mulki Tare Da 'Dan,uwansa Nawata)
6. Yusa (ko Tsaraki) – Oktoba 1135 - Disamba 1193
7. Naguji – Disamba 1193 - Mayu 1247
8. Gujjua ( Ko Gugua ) – Mayu 1247 - Janairu 1290
9. Shekarau I ( Ko Shekkarau I ) Janairu 1290 - Yuli 1307
10. Tsamiya ( Ko Tsamia; Kuma Ana Kiransa Da Barandamasu) – Yuli 1307 - Yuni 1343
11. Usmanu Zamnagawa (ko Osumanu Zamnagawa) – Yuni 1343 - Maris 1349
ZAMANIN MUSULUNCI
WATO SULTANCI (1349 – 1807)
12. Sultan Ali Yaji I , Maris 1349 - Fabrairu 1385
13. Muhammadu Bugaya – Fabrairu 1385 - Disamba 1390
14. Kanejeji – Disamba 1390 - Mayu 1410
15. Umaru – Mayu 1410 - Janairu 1421
16. Dauda – Janairu 1421 - Janairu 1438
17. Abdullahi Burja – Janairu 1438 - Janairu 1452
18. Dakauta – Janairu 1452 ( Ya Yi Mulki Dare 'Daya Kacal )
19. Atuma – Janairu 1452 - Fabrairu 1452
20. Yakubu – Fabrairu 1452 - Satumba 1463
21. Muhammad Rumfa (Babban Sarki) – Satumba 1463 - Agusta 1499
22. Abdullahi – Agusta 1499 - Mayu 1509
23. Muhammad Kisoki – Mayu 1509 - Agusta 1565
24. Malam Yakufu (Ya Sauka Daga Mulki) – 1565
25. Abu Bakr Kado – 1565 - Mayu 1573
26. Muhammad Shashere – Mayu 1573 - Janairu 1582
27. Muhammad Zaki – Janairu 1582 - Disamba 1618
28. Muhammad Nazaki – Disamba 1618 - Nuwamba 1623
29. Muhammadu Kutumbi – Nuwamba 1623 - Janairu 1648
30. Alhaji – Janairu 1648 - Janairu 1649
31. Shekkarau II – Janairu 1649 - Disamba 1651
32. Muhammad Kukuna – Disamba 1651 - Disamba 1652 (Sarki Na Farko Da Aka Tsige)
An Dawo Da Shi Disamba 1652 - Satumba 1660
33. Soyaki – Disamba 1652,
34. Bawa – Satumba 1660 - 1670
35. Dadi – 1670 - Mayu 1703
36. Muhammad Sharefa – Mayu 1703 - Yuli 1731
37. Kumbari – Yuli 1731 - Fabrairu 1743
38. Alhaji Kabe – Fabrairu 1743 - Mayu 1753
39. Yaji II – Mayu 1753 - Mayu 1768
40. Babba Zaki – Mayu 1768 - Fabrairu 1776
41. Dauda Abasama II – Fabrairu 1776 - Disamba 1781
42. Muhammad Alwali II (Shahidi) – Disamba 1781 Zuwa Maris 1805
DAULAR FULANI (1807 – YAU)
44. Suleimanu Ɗan Aba Hama – 1807 - 1819
45. Ibrahim Dabo Ɗan Mahmudu – 1819 - 1846
46. Usman I Maje Ringim Ɗan Dabo – 1846 - 1855
47. Abdullahi Maje Karofi Ɗan Dabo – 1855 - 1883
48. Muhammadu Bello Ɗan Dabo – 1883 - 1893
49. Muhammadu Tukur Ɗan Bello – 1893 - 1894
50. Aliyu Babba Ɗan Maje Karofi – 1894 - 1903
51. Muhammad Abbass Ɗan Maje Karofi – 1903 Zuwa 1919 (Sarkin Farko Da Ya Yi Mulki Karƙashin Mulkin Mallaka Na Birtaniya)
52. Usman II Ɗan Maje Karofi – 1919 - 1926
53. Abdullahi Bayero Ɗan Abbass – 1926 - 1953
54. Muhammadu Sanusi I Ɗan Bayero – 1953 - 1963 (Sarki Na Farko Da Gwamnati Ta Tsige)
55. Muhammad Inuwa Ɗan Abbass – Afrilu 1963 - Oktoba 1963 (Lokacin Mulki Mafi Gajarta Bayan Sultan Dakauta Wanda Ya Yi Dare 'Daya)
56. Ado Bayero (San Kano) Ɗan Abdu Bayero – 1963 - 2014
57. Muhammadu Sanusi II – 2014 - 2020
58. Aminu Ɗan Ado Bayero – 2020 - 2024
59. Ana Jiran Sanarwar Hukuma...( Kotu ).
Tsokaci Na Anan
Shine : Naji Wani Malami Yana Cewa ' Wai Kano Ba Garin Hausawa Bane /raujimetawiy/ Wai In Kaga Mutum Qato Jukun Ne, In Kaga Mutum Da Uku-Uku Wai Buzu Ne, In Kaga Mutum Da Uku-Uku Da Bille Wai Bafulatani Ne, Ko A'ina Fulani Sukeyin Bille Oho. /raujimetawiy/ Ya Kuma Sake Cewa : Kaduna Ba Garin Hausa Bane Garin Gwari Ne, Toh In Malam Baida Tarihi, Ya Sani Cewa Su Gwari, Tsatson Baiwar Da Daurama Ta Bawa Bayajidda Ya Aura Ne, Wato Tsatson Gefen Banza Bakwai "
Wani Ma Wai Shi Malami Yake Cewa " Wai/raujimetawiy/ Hausa Ba Qabila Bace, Yare Ce.Wai Ba Wata Qabila Hausa.
.
Abunda Na Fuskanta Shine Babu Wani Yare/Qabila Da Akafi Rainawa Wayo Da Hankali Irin Hausawa,
Idan Baku Sani Muna Tarihin Asalinmu, Iyayenmu Sun Bamu Labari, /raujimetawiy/ Suma Iyayensu Sun Basu Labarin/Tarihin Asalinsu Haka-Haka Har Iyaye Da Kakan Kakanaye.
.
Wanda Yace Kano Ba Garin Hausawa Bane, Ya Zaiyi Da Wannan Jerin Sarakunan Kano Hausawan.
Da Wanda Yace Hausa Ba Qabila Bace Yare Ne, Shima Aje A Biya Masa Karatu.
Ni Bahaushe Ne Gaba Da Baya, Duk Ilimin Malami Ko Kudin Mai Kudi, Etc Bai Isa Ya Ta6a Mini Yare Da Qabila /raujimetawiy/ In Kalleshi Da Hula Ba.
TakeNote Ga Duk Wani Bahaushe.
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, MVM
Comments
Post a Comment