JERIN SARAKUNAN ZAZZAU




@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشرف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي، وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Kafin Farawa,
Ina Mai Cewa : Wadannan Rubuce-Rubuce Da Nakeyi Akan Tarihin Akan Hausawa /raujimetawiy/ Bawai Ina Yi Bane Don Neman Magana Ko Zagin Wasu, Ko Wata Kwangila Aka Bani Inzo In Tayar Da Husuma, Mafi /raujimetawiy/ Yawancin Rubutu Na Akan Account Na, Na WordPress Da BlogSpot Na Fiye Rubutu Akan Matsaloli Na Fiqhun Mazhabar Malikiyyah.
A Matsayina /raujimetawiy/ Na Bahaushe Bazan Ji Dadi In Ga Anayiwa Qabilata Yarena Hawan Qawara.

Sannan Wannan Kuma Ya Ishi Ya Kore Mana Da'awar Cewa Kaduna Ba Garin Hausawa Bane, Garin Gwari Ne, Alhali Su Gwarin Sun /raujimetawiy/ Fito Ne Daga Tsatson Banza Bakwai. Tsatson Baiwar /raujimetawiy/ Da Daurama Ta Baiwa Bayajidda Ya Aura 
Hausawa Ku Tashi Tsaye Ku San Tarihin Qabilarku Ta Hausa, Domin Akwai /raujimetawiy/ Abubuwa Da Na Lura Dasu, Aje-Aje Nan Gaba Sai Kace Kai Bahaushe Ne Ace Qarya Ne, Domin Ina Ganin Lamura Na Qoqarin Nuna Hausa Ba Qabila Bace /raujimetawiy/ Yare Ce, Da Kuma Qoqarin Nunawa Duniya Hausawa Maguzawa Ne Arna/Ha6e Ne Basu Dade Da Musulunta Ba.
Hausawa Ayi Hattara, Ka Nemi Tarihinka Waje Iyayenka Da Kakanayenka.
Kuma Ka Sanar Da 'Ya'yanka Da Jikokinka.

Ni Bahaushe Ne Uwa Da Uba, Da Ni Da Uwata/Mahaifiyata Da Kakanayena Duka Haifaffun Adamawa Ne, Ubana/Mahaifina Uwa Da Uba Haifaffun Auyo, Jigawa Ne. /raujimetawiy/
Ni Da Nake Nan Jimeta, Adamawa In Nace Ni Bahaushe, Ce Mini Akeyi Ba Haka Bane, Wai Ni Yaren Mumuye Ne, Ko Chamba, Don Sunga Ina Da Bille, Da Ina Ganin Kamar Wasa Ne Ko Zolaya,
Daga Baya Na Fahimci Ba Haka Bane, /raujimetawiy/ Raini Ne Da Kuma Raina Qabilar Hausa.
Toh Ni Bahaushe Ne Zuriyar Gidan Mahauta.


Sarakunan Farko 
( KAFIN KARBAR MUSULUNCI )

1. Sarki Gunguma

2. Sarki Matazo

3. Sarki Tumsah

4. Sarki Tumusa

5. Sarki Maswaza

BAYAN KARBAR ADDININ MUSULUNCI:

6. Sultan Suleiman

7. Sultan Muhammadu Dimzaki

8. Sultan Muhammadu Nayoga

9. Sultan Muhammadu Kauchi

10. Sultan Muhammadu Nawanci

11. Sultan Muhammadu Macikai

12. Sultan Muhammadu Kewo

13. Sultan Muhammadu Bashikar

14. Sultan Muhammadu Majidadi

15. Sultan Muhammadu Dirahi

16. Sultan Muhammadu Jinjiku

17. Sultan Muhammadu Sukano

18. Sultan Muhammadu Abubakar
( 1505-1530 )

19. Sultan Muhammadu Guda Dan Masukana
( 1530-1532 )

20. Sultan Muhammadu Nohir
( 1532-1535 )

21. Sultan Muhammadu Kowanisa
( 1535-1536 )

22. Sultan Muhammadu Bakwa Turunku
( 1536-1539 )

Mahaifin Nana Zaria, Wacce Ta Koma Da Zazzau Daga Turunku.

Mahaifin Gimbiya Amina, Wacce Ta Jagoranci Faɗaɗa Daular Zazzau.

23. Sultan Muhammadu Ibrahim
( 1539-1560 )

24. Sultan Muhammadu Karama
( 1566-1576 )

25. Sultan Muhammadu Kofa
( 1576-1578 )

Shi Ne Ya Ba Da Izinin Gbagyi Su Zauna A Harabar Zazzau.

26. Sultan Muhammadu Bako I 
( 1578-1581 )

Lokacinsa Aka Fara Samun Shigowar /raujimetawiy/ Kwararrafa Jikkunawa,  Da Fulani.

27. Sultan Muhammadu Aliyu I 
( 1581-1587 )

28. Sultan Muhammadu Ismailu
( 1587-1588 )

29. Sultan Muhammadu Musa
( 1598-1599 )

30. Sultan Muhammadu Gabi 
( 1598-1601 )

31. Sultan Muhammadu Hamza
( 1601-1602 )

32. Sultan Muhammadu Abdaku
( 1602-1610 )

33. Sultan Muhammadu Burewa
( 1610-1613 )

34. Sultan Muhammadu Aliyu II
( 1613-1640 )

35. Sultan Muhammadu Makama Rabo
( 1640-1641 )

Ya Kafa Babban Masallacin Juma'a Wanda Har /raujimetawiy/ Yanzu Yake Wanzuwa A Zazzau.

36. Sultan Muhammadu Ibrahim Basuka
( 1641-1654 )

37. Sultan Muhammadu Bako II 
( 1654-1657 )

38. Sultan Muhammadu Sukwana
( 1657-1658 )

39. Sultan Muhammadu Aliyu III 
( 1658-1665 )

40. Sultan Ibrahim Dan Aliyu 
( 1665-1668 )

41. Sultan Mamman Abu 
( 1668-1686 )

42. Sultan Muhammad Sune
( 1686-1696 )

43. Sultan Muhammadu Bako Dan Musa
( 1696-1701 )

44. Sultan Muhammadu Isiyaku Dan Gabi
( 1701-1703 )

45. Sultan Burema Ashakuka
( 1703-1704 )

46. Sultan Bako Dan Sukwana
( 1704-1715 )

47. Sultan Muhammadu Dan Gunguma
( 1715-1726 )

Lokacinsa Ne Fulanin Suka Fara Gangarawa Harabar Kudancin Zazzau Bayan Ya Basu Iznin Zama, Ciki Har Da /raujimetawiy/ Waɗanda Suka Kafa Badikko Da Barnawa Na Kaduna.

48. Sultan Muhammadu Uban Bawa
( 1726-1733 )

49. Sultan Muhammadu Gabi
( 1733-1734 )

50. Sultan Abu Muhamad Gani 
( 1734-1735 )

51. Sultan Muhammad Gabir Dan Ashakuka
( 1735-1737 )

52. Sultan Makama Abu
( 1737-1737 )

53. Sultan Muhammad Bawo
( 1737-1757 )

54. Sultan Muhammadu Yunusa
( 1759-1767 )

55. Sultan Muhammadu Yakubu
( 1765-1764 )

56. Sultan Muhammad Aliyu IV
( 1767-1773 )

57. Sultan Muhammad Cikkoku
( 1773-1779 )

58. Sultan Muhammadu Maigamo
( 1779-1782 )

59. Sultan Muhammad Jatau
(Isiyaku Jatau) ( 1782-1802 )

60. Sultan Muhammadu Makau
( 1802-1804 )

Lokacinsa ne Fulanin Suka Yi Nasarar Juyin Mulki. Sun Kwace Sarauta Yayin Da Yake Tsaka Da Yin  Sallar Idi Babba. /raujimetawiy/

Turawa Na Qiran Sarakunan Da Muhammadans Emires Mutane Na Qiransu Da Sarakunann Haɓe ( Arna Maguzawa Ko Kafirai ) .Jama'ah Ana Yin Adalci /raujimetawiy/ Wajan Bada Tarihi

SARAKUNAN FULANI

 Wadannan Sune Sarakunan Zazzau Na Mulkin Daular Fulani Tun Daga Shekarar 1804-2026

1. Sarkin Zazzau Malam Musa
( 1804-1821 )
2. Sarkin Zazzau Malam Yamusa
( 1821-1834 )
3. Sarkin Zazzau Malam AbdulKarimu
( 1834-1846 )
4. Sarkin Zazzau Malam Hammada
( 1846-1853 )
5. Sarkin Zazzau Malam Mamman Sani
( 1846-1853 )
6. Sarkin Zazzau Malam Sidi
( 1853-1853 )
7. Sarkin Zazzau Malam Abdulsalam
( 1853-1857 )
8. Sarkin Zazzau Malam Abdullahi x2
( 1857-1871, 1874-1879 )
9. Sarkin Zazzau Malam Abubakar
( 1879-1888 )
10. Sarkin Zazzau Malam Sambo
( 1888-1890 )
11. Sarkin Zazzau Malam Yero
( 1890-1897 )
12. Sarkin Zazzau Malam Kwasau
( 1897-1902 )
13. Sarkin Zazzau Malam Alu Ɗan Sidi
( 1903-1920 )
14. Sarkin Zazzau Malam Ɗalhatu
( 1920-1924 )
15. Sarkin Zazzau Malam Ibrahim
( 1924-1937 )
16. Sarkin Zazzau Malam Ja'afaru
( 1937-1959 )
17. Sarkin Zazzau Malam Muhammadu Aminu
( 1959-1975 )
18. Sarkin Zazzau Alhaji Dr Shehu Idris
( 1975- 2020 )
19 Sarkin Zazzau Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli
( 2020/Date )


Wadannan Sune Jerin Sarakuna Da Akayi /raujimetawiy/ A Zazzau Ta Kaduna, Tun Daga Kan Sarakuna Hausawa Wadanda Suke Kan Addinin Gargajiya Na Jahiliyyah/Maguzanci, Da Wadanda Suke Kan Addinin Musulunci.
Da Kuma Sarakuna Na Fulani Na Daular Usmaniyyah Ta Shehu Usmanu 'Dan Fodiyo R.T.A


marubuci

Abu Maryam Muhammad Rabiu Jimetawiy el-Yolawiy Bini Alhajj Umar el-Auyowiy Bini Muhammad Bini Haruna

( Which Popular Know As )

@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy, 
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO YOLA-N

Comments

Popular posts from this blog

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

RABIU ALHAJI UMAR JIMETAWIY

TAQAITACCEN BAYANI AKAN LAYYA CIKIN HARSHEN HAUSA