009 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AURE, SAKI, BIKO, ZIHARI, ILA'I, LI'ANI, KUL'I DA KUMA SHAYARWA
kashi na tara
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidah Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen.
*
A Gurguje Insha Allahu Zamu 'Dan Ta6a Bayani Akan AURE, SAKI ETC
Daga /raujimetawiy/ Littafin Da Ake Qira Da RISALA Wanda
Abu Muhammad Abdullahi Bini Abiy Zaideen Al-Qirawaniy RH Ya Wallafa.
*
A Gurguje In Bamu Manta Ba, A Kashi Na Takwas Munce Insha Allahu Zamu A /raujimetawiy/ Inda Malam Yake Cewa :
*
وَإِنْ مَاتَ عَنْ الَّتِى لَمْ يَفْرِضْ لَهَا وَلَمْ يَيْنِ بِهَا فَلَهَا المِيرَاثُ وَلاَصَدَاقَ لَهَا
Wanda /raujimetawiy/ Ya Mutu/Rasu Ga Wacce Ba'a Ambata Mata Sadakinta Ba ( Auren Da Akayi Ba'a Ambaci Sadaki Ba, Kaman Yadda Muka Fada A Baya ) Kuma Ba'a Sadu Da Ita Ba, Toh Tana Da Gadonsa Amma Bata Da Sadaki ( Saboda Mijin/Ango Bai Sadu Da Ita Ba )
وَلَوْ دَخَلَ بِهَا كَانَ لَهَا صَدَاقُ الْمِثْلُ، إِنْ لَمْ تَكُنْ رَضِيَتْ بٓشَىءِِ مَعْلُومِِ
Idan Kuma Ya Sadu/Jima'i Da Ita, Toh Tanada /raujimetawiy/ Sadaki Kwatankwacinta ( Wato Yana Class In Ta, 'Yar Sarauta Ce, 'Yar Mai Kudi Ne Ko 'Yar Talaka ) In Ta Kasance Bata Yadda Da Wani Abu Sananne.
*
وَتُرَدُ الْمَرْأَةُ مِنَ الجُنُونِ وٕالْجُذَامِ وَالْبَرَصِ وَدَاءِ الفَرْجِ
Ana ( Iya ) Mayar/Komar Da Mace ( Ga Iyayenta, Ko Waliyi Ita Ta Kasance Tanada Cutan ) Hauka, Ko Cutar Juzamm ( Kuturta Mai Yanke Yatsu ) Ko Cutan Barass ( Kuturta Mai /raujimetawiy/ Fesa Quraje Ko Irin Makero-Makero Haka Etc ) Ko Kuma Tana Cuta A Al'auranta ( Kamar Rashin Jin Sha'awa Etc )
فَإِنْ دَخَلَ بِهَا وَلَمْ يَعْلَمْ وَدَّى صَدَاقَهَا وَرَجَعَ بِهِ عَلَى أَبِيهَا وَكَذَلِكَ إِنْ زَوَّجَهَا أَخُوهَا
Idan /raujimetawiy/ Ya Sadu Da Ita Bai Sani Ba ( Sai Daga Baya ) Zai Bata Sadakinta, Ya Maida Dashi Ga Mahaifinta, Idan Kuma 'Dan,uwanta Ne /raujimetawiy/ Ya Aurar Da Ita ( Gareshi )
وَإِنْ زَوَّجَهَا وَلِيُّ لَيْسَ بِقَرِيبٓ القَرَابَةِ فلاَ شَيْءَ عَلَيْهِ، وَلاَ يَكِونُ لَهَا إِلاَّ رِبْعُ دِينَارِِ
Idan Kuma Waliyyi Ne Ya Aurar Da Ita /raujimetawiy/ Wanda Ba 'Dan,uwanta Ba, Toh Babu Komai ( Auren Yayi ) Babu Abunda Zai Kasance A Gareta Sai Rub'ul Dinar.
*
وَيُؤَخَرُ المُعْتَرَضَ سَنَةُُ فَإنْ وَطِىءَ وَإِلاَّ فُرِقَ بَيْنَهُمَا إِنْ شَاءَتْ
Wanda Bashi Da Lafiya ( Rashin Lafiyan Da Bazai Iya Saduwa/Jima'i Da Mace Ba ) Za'a Jinkirta Masa ( Ya Nemi /raujimetawiy/ Magani ) Tsawon Shekara 'Daya, ( Idan Ya Samu Magani Ya Warke ) Ya Iya Saduwan/Jima'in ( Shikenan, Idan Kuma Bai Warke Ba, Har A Cika Shekara ) Sai A Raba Tsakaninsu, Idan /raujimetawiy/ Matan Taso ( Idan Kuma Taga Zata Iya Rayuwa Dashi A Hakan, Ba Tareda Taje Tayi Zina Ba, Toh Shikenan Sai A Barsu )
*
وَالمَفْقُودُ يُضْرَبُ لَهُ أَجَلُُ أََرْبَعُ سِنَيْنَ مِنْ يوْمِ تَرْفَعُ ذَلِكَ وَيَنْتَهِى الْكَشْفُ غنْهُ ثُمَّ تَعْتَدُّ كَعِدَّةِ الْمَيِّتِ ثُمَّ تَتَزَوَّجُ إِنْ شَاءَتْ
Wanda Ya 'Bata Ba'a Ganshi Ba, Ana Jinkirta /raujimetawiy/ Masa Tsawon Shekara Hudu, Daga Lokacin Da Matan Takai ( Qaran 'Batan Mijinta ) Ga ( Wakilin Miji, Mai Anguwa, Hakimi Ko Sarki ) Yana Tuqewa/Qarewa Zuwa Yayewa A Gareshi ( Wato : Zuwa Shekara /raujimetawiy/ Hudu, An Ganeshi Ba'a Ganeshi Ba, Shikenan Wa'adi Ya Cika, Idan An Ganeshi Shikenan Sai Suci Gaba Da Zaman Aurensu, /raujimetawiy/ Idan Ba'a Ganshiba Shikenan ) Sai Tayi Zaman Idda Na Takaba ( Inta Gama Takaban ) Sai Tayi Wani Auren Inta So.
وَلاَ يُورَثُ مَالَهُ حَتَّى تَأْتِيَ عَلَيْهِ مِنَ الزَّمَانِ مَا لاَ يَعِيشُ إِلَى مِثْلِهِ
( Wanda /raujimetawiy/ Ya 'Batan, Har Aka Kai Shekara Hudu Ba'a Ganshi Ba ) Ba'a Cin Gadonsa ( Kudi Ne Ko Qadara Etc ) Har Sai Lokaci/Zamani Yazo Babu Sa'o'insa A Raye.
*
وَلاَ تُخْطَبُ الْمَرْأَةُ فِى عِدَّتِهَا وَلاَ بَأْسَ بِالتَّعْرِيضِ بِالْقَوْلِ المَعْرُوفِ
( An Hana ) Mutum Ya Nemi Aure Akan Aure ( Wato Abawa Mutum Mace Zasuyi Aure, Wani Dabam Yazo /raujimetawiy/ Ya Nemeta ) Hakanan Mutum Ya Nemi Mace Tana Idda ( Imma Idda Na Saki Ko Na Takaba ) Amma Kamar Yin Jirwaye Da Kaman Wanka Ta Hanyar /raujimetawiy/ Zance Mai Kyau.
*
وَمَنْ نَكَحَ بِكْرََا فَلَهُ أَنْ يِقِيمَ عِنْدَهَا سَبْعََا دُونَ سَائِرِ نِسَائِهِ
Wanda Ya Auri Budurwa, Zai Zauna A Dakinta Zai Zauna Wajenta Tsawon /raujimetawiy/ Kwana Bakwai
وفِى الثَّيِبَ ثَلاَثَةَ أَيَّامِ
Idan Kuma Bazawara Ce Ya Aura Zai Zauna Wajenta /Tsawon Kwana Uku ( Ana Magana Ne Akan Masu Auren Suka Qara Aure, Idan Budurwa Ce Ga Nata Hukuncin, In Bazawara Ce /raujimetawiy/ Ga Nata Hukuncin.
وَلاَ يَجْمَعُ بَيْنَ الأُخُتَيْنِ فِى مِلكِ الَيَمِينِ فِى الوَطْءِ
Yaya Da Qanwa, Ba'a Hadusu Waje 'Daya A Sadu/Jima'i Dasu, Don An Mallakesu Ta Hanyar Bayi ( Ko Quyanga )
فَإِنْ شَاءَ وَطْءَ الأُخْرَى فَلْيُحْرِّمُ عَلَيهِ فَرْجَ الأُولَى بِبَيْعِ أَوْ كِتَابَةِ أَوْ عِتْقِ وَشِبْهِهِ مِمَّا تَحْرُِمُ بِهِ
Idan Yaso Zai Iya Saduwa Da 'Dayar ( Amma /raujimetawiy/ Ba Duka Suna Haɗe Ba ) Sannan 'Dayar Ta Haramta A Gareshi ( Ya Sadu Da Ita ) Ta Hanyar Saya Ne, Ko Ta Hanyar Sanya Mata Kudin Fansa, Ko Ta Hanyar 'Yantata, Ko Makamancin Haka, /raujimetawiy/ Ga Abunda Zata Haramta Dashi
Masha Allah Duka-Duka Anan Zan Tsaya,
Insha Allahu Kuma A Kashi Na Goma Saimu Tashi A Infa Malam Yake Cewa :
ومن وطى أمة بملك لم تحل له أمها
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
09 Muharram 1448 Hijrah
26 June 2026 Miladiyya
Ranar Juma'a
1an
marubuci
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy,
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO, YOLA-N
Comments
Post a Comment