BABU WANI YARE WAI SHI HAUSA FULANI KO FULATA BORNO ETC WANNAN QARYA NE
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشرف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي، وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidah Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Da Farko Wannan Rubutu Zanyishi Ne /raujimetawiy/ Badon Tada Tarzoma Ba, Ko Tada Rikici Na Qabilanci, Ni Bahaushe Ne A Tsatso Uwa Da Uba Kaka Da Kakanaye, Amma Tun Yarantata Na Girma A Wajen /raujimetawiy/ Qanwar Mamana Wanda Mijinta Bafulatani Ne.
Zanyi Magana Ne Akan Wasu Abubuwa Da Ake Magana Akansu,
Hausa-Fulani
Fulata Borno
*
Misali Idan Ance Hausa-Fulani
Toh, /raujimetawiy/ Dole Ciki Akwai Shugaba Akwai Yaron Gida
Imma Bahaushe Ya Zama Shugaba Bafulatani Ya Yaron Gida,
Ko Bafulatani Ya Zama Shugaba Bahaushe Ya Zama Yaron Gida.
Ko Kuma /raujimetawiy/ Aje-Aje Wata Rana Sai Wani Yare Ya Danne Wani Yaren, Ko Ta Fuskan Shugabanci Ko Ta Fuskan Yaren Magana Dade Sauransu.
*
Haka Fulata Borno Shima Rikicin Duka 'Daya Ne.
*
Magana Ta Gaskiya Da Zaman Lafiya Shine /raujimetawiy/ Kanuri, Kanuri Ne. Bahaushe Bahaushe Ne. Bafulatani Bafulatani Ne Etc.
*
Hakanan Idan Babanka Kanuri Ne Mamanka Kuma 'Yar Wata Yaren Daban /raujimetawiy/ Toh Kai Kanuri.
Idan Babanka Bafulatani Ne, Mamanka 'Yar Wata Yare Ce Toh Kai /raujimetawiy/ Bafulatani Ni Ne.
Idan /raujimetawiy/ Babanka Bahaushe Ne, Mamanka 'Yar Wata Yare Ce Toh Kai Bahaushe Ne.
Wannan Shine Maganar Gaskiya, Maganar Hausa-Fulani Ko Fulata-Borno Wannan Qarya Ne.
*
Tsakanin Nasabar Uwa Da Ta Uba Wacce /raujimetawiy/ 'Da Ya Kamata Yayi “Identity” Da Ita?
A Musulunci, Da Al’adar Hausawa, Da Yawancin Al’adu Na Duniya, Nasaba /raujimetawiy/ Tana Bin Uba Ne.
1 - Nasabar Uba ( Patrilineal Descent ) Itace Ake Bi, Ga Dalili Daga /raujimetawiy/ Al-qur’ani Mai Girma
﴿ ادْعُوهُمْ لِآبَائِهِمْ هُوَ أَقْسَطُ عِندَ اللَّهِ ﴾
(Al-Ahzāb: 5)
“Ku Qira Su Da Sunayen Ubanninsu, Shine /raujimetawiy/ Mafi Adalci A Wurin Allah.”
Dalili Daga Hadisi
Hadisi Na Farko:
قال النبي ﷺ:
«مَنِ ادَّعَى إِلَى غَيْرِ أَبِيهِ وَهُوَ يَعْلَمُ أَنَّهُ غَيْرُ أَبِيهِ فَالْجَنَّةُ عَلَيْهِ حَرَامٌ»
(متفق عليه)
Ma’ana :
Wanda Ya Danganta Kansa Ga Wani Uban Da Ba Uban Sa Ba, Yana Sane Cewa /raujimetawiy/ Ba Shi Bane, Aljanna Haramun Ne A Gareshi.
Hadisi Na Biyu:
قال رسول الله ﷺ:
«مَنِ انْتَسَبَ إِلَى غَيْرِ أَبِيهِ فَقَدْ كَفَرَ»
(رواه أحمد)
Ma’ana :
Wanda Ya Jingina Kansa Ga Uban Da Ba Nasa Sa Ba, Ya Aikata Babban Zunubi /raujimetawiy/ Domin Yayi Karya Kan Nasaba.
Hadisi Na Uku ( A Kan Gaskiyar Nasaba ):
قال النبي ﷺ:
«إنَّ اللَّهَ حَرَّمَ عَلَيْكُمْ عُقُوقَ الْأُمَّهَاتِ، وَوَأْدَ الْبَنَاتِ، وَمَنْعًا وَهَاتِ، وَكَرِهَ لَكُمْ قِيلَ وَقَالَ، وَكَثْرَةَ السُّؤَالِ، وَإِضَاعَةَ الْمَالِ»
(متفق عليه)
Wannan Hadisin Yana Tabbatar Da Matsayi Da Girmamawar Uwa, Amma /raujimetawiy/ Baya Canza Tsarin Nasaba.
2. Nasabar Uwa ( Matrilineal Identity ) Ana Girmama Ta Amma Ba ita /raujimetawiy/ Ake Bi Ba
Uwa Tana /raujimetawiy/ Da Tasiri A Tarbiyya, Halaye Da Rayuwar Yau Da Kullum, Amma Bata Canza Qabilar 'Dan Ta, Gado, Ko Asalin /raujimetawiy/ Zuriyarsa.
Saboda Me?
Shari’a Ta /raujimetawiy/ 'Daura Nasaba Kan Uba, Domin Shine Yake Baiwa Yaro....Sunan Iyali Asalin Qabila Gado Da Kuma /raujimetawiy/ Sunan Zuriyarshi
Don Haka, Wacce Ce 'Da Ya Kamata Yayi Identity Da Ita?
= Akan Nasaba, Qabila, Asali → UBANSA
Fahimtar /raujimetawiy/ Magabata A Kan Nasaba Ta Uba
1 - Ibn Taymiyyah (رحمه الله)
Ya Ce :
«النَّسَبُ إِلَى الْأَبِ دُونَ الْأُمِّ، وَهَذَا مُتَّفَقٌ عَلَيْهِ بَيْنَ الْمُسْلِمِينَ»
(Majmū‘ Fatāwā 32/62)
Ma’ana:
Nasaba Tana Bin Uba Ne Ba Uwa Ba, Kuma /raujimetawiy/ Wannan Abin Da Musulmi Suka Yi Ittifaqi Akai Ne.
2. Ibn Kathīr (رحمه الله) A tafsirinsa Kan Suratul Ahzāb: 5
«هذا فيه دلالة واضحة على أن النَّسَب إنما يكون إلى الآباء لا إلى غيرهم»
Ma’ana:
Wannan Aya Tana Da Hujja Bayyananne Cewa Nasaba Tana Bin Ubanni /raujimetawiy/ Ne Ba Uwa Ba.
3. Al-Qurṭubī (رحمه الله) – Tafsir al-Jāmi‘ li Ahkāmil Qur’ān
«أَجْمَعَ الْعُلَمَاءُ أَنَّ النَّسَبَ إِنَّمَا يُرَدُّ إِلَى الْآبَاءِ»
Ma’ana:
Malamai Sunyi Ijma’i Cewa Nasaba Ana Mayar /raujimetawiy/ Da Ita Ga Ubanni Ne.
4. Ibn Ḥajar al-‘Asqalānī (رحمه الله) – Sharhin /raujimetawiy/ Bukhari
A Sharhin Hadisin:
“مَنِ ادَّعَى إِلَى غَيْرِ أَبِيهِ”
Ya Ce :
«فِيهِ تَغْلِيظٌ شَدِيدٌ لِمَنْ غَيَّرَ نَسَبَهُ، فَإِنَّ النَّسَبَ حَقٌّ لِلْأَبِ لَا يَجُوزُ نَقْلُهُ»
Ma’ana:
Wannan Hadisin Yana Nuna Qaƙƙarfan /raujimetawiy/ Hani Ga Wanda Ya Canza Nasabarsa, Domin Nasaba Haƙƙin Uba Ne, Ba Ya Halatta A Sauyashi.
5. Imam Mālik (رحمه الله) – Al-Muwatta’
Ya Kawo Hukuncin Cewa Wanda Ya Jingina Kansa /raujimetawiy/ Ga Wani Uba Da Ba Nasa Ba:
«يُجْلَدُ حَدَّ الْقَذْفِ»
Ma’ana:
Ana Hukuntashi Da Haddun Shari’a, Saboda /raujimetawiy/ Yayi Qarya Kan Nasaba.
Me Ya Ja /raujimetawiy/ Magabata Suka Qafa Wannan Qa’ida?
1 - Uba Ne Ke Tabbatar Da Asalinsa Da Zuriyarsa.
2 - Shari’a /raujimetawiy/ Ta 'Daura Alhakin Suna, Qabila, Da Gado Akan Uba.
3 - Karya Kan Nasaba Yana Haifar Da Rikici, /raujimetawiy/ 'Bata Qabila, Da Lalacewar Gadon Iyali.
4 - Addini Da Al’ada Sun Tabbatar Da Cewa Uwa Tana Da Daraja, Amma /raujimetawiy/ Ba ita Ake Bi Wajen Nasaba Ba.
Me Wannan Ke Nuna Mana ?
Idan Mahaifinka Bahaushe Ne, To Kai Hausa Ne A Musulunci Da Kuma Al’ada /raujimetawiy/
Idan Mahaifinka Bafulatani Ne, To Kai Ma Bafulatani Ne.
Etc
Amma Haɗa Kanka Da Qabila Ta Uwa Kamar:
- Hausa-Fulani
- Yarbawa-Fulani
- Kanuri-Hausa
- Fulata Borno
Idan Ba Mahaifinka Ba Daga Wancan 'Bangaren Yake Ba Ya Sa6a Da Qa’idar Nasaba.
Kuma /raujimetawiy/ Sabanin Abin Da Qur’ani Da Hadisi Suka Tanada Ne
Wasu Magabatan Suka Ce
“Nasaba Daga Uba Take, Daraja Daga Uwa Take.”
النَّسَبُ لِلْأَبِ، وَالتَّرْبِيَةُ لِلْأُمِّ
Nasaba Ta Uba Ce, Tarbiyya Ta Uwa Ce
Hausawa Suna Cewa Da Uba Ake Ado.
marubuci
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy
Comments
Post a Comment