001 TAQAITACCEN BAYANI AKAN SALLAN JUMA'AH
kashi na 1
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidah Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Insha Allahu Cikin Wannan Rubutun Zamu 'Dan 'Dauko Taqaitaccen Bayani /raujimetawiy/ Dangane Da Sallan Juma'ah Daga Littafin Fiqhun Mazhabar Malikiyyah, Sanannen Littafin Da Kowa Yasanshi, Wato ISHMAWIY Wanda AL-SHEIKH AL-IMAM AL-ALIMU AL-ALAMATU ABDUL-BARIYI AL-ASHMAWIY RUFA'IYUN Allah Yaji Qansa Da Rahma Wallafa.
*
Amma A Gurguje Kafin Mu Shiga Cikin Littafin /raujimetawiy/ Akwai Buqatan Mu 'Dan Kawo Aya Da Hadisai Haka, Dangane Da Wajabcin Sallan Juma'ah Da Falalarta Da Kuma Hukuncin Wanda /raujimetawiy/ Yaqi Zuwa Sallan Juma'ah Da Gangan Etc
*
Da Farko Zamu Fara Da Wajabcin Sallan Juma'ah /raujimetawiy/ Shin Sallan Juma'ah Da Musulmai Suke Zuwa Akwai A Al-qur'ani Da Hadisi? Ko Kuma Musulmai Ne Suka 'Dorawa Kansu, Suka Qirqirarwa Kansu.
*
قَالَ اللَّهُ تَعَالَى " يَأَيُّهَا الَّذِينَ ءامَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصََّلاَةِ مِنْ يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوا إِلَى ذِكْرِ اللٌَهِ وَذَرُو الْبَيْعَ ذَلِكُمْ خَيْرُُ لَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ تَعْلَمُونَ "
سورة الجمعة
ALLA MADAUKAKIN SARKI YA CE " Ya!! Ku Wadanda Kukayi Imani, Idan ( Kuka Ji Yo ) Qiran Sallah A Ranar Juma'ah Toh Ku Tafi Izuwa Ambaton Allah ( Ma'anan Ambaton Allah : Shine Sallah ) Ku Bar Saye Da Sayarwa ( In Kuna Halin Kasuwanci, Idan Kuma Kuna Halin Aikin Office Ne Ko Leburanci Etc, Ko Ma /raujimetawiy/ Menene Ku Bari Ku Tafi Izuwa Masallacin Juma'ah, Domin Yin Hakan ) Shiyafi Alkhairi A Gareku, In Kun Kasance Masu Sani "
Suratul Juma'ati
Wannan Ayar Tana Tabbatar Mana Da /raujimetawiy/ Wajabcin Sallan Juma'ah
*
Hadisi Na Gaba Kuma
قَالَ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَمَ : مَنْ كَانَ يُؤمِنُ بِاللَّهِ وَالْيَومِ الٱخِرِ فَعَلَيْهِ الْجُمُعَةِ إِلاَّ امْرَأَةََ أَوْ مُسَافِراََ أَوْ عَبْدََا أَوْ مَرِيضََا
الدار قطني والبيهقى
MANZON ALLAH S.A.W YACE : Wanda Ya Kasance Yayi Imani Da Allah /raujimetawiy/ Da Ranar Qarshe, Toh Sallah Juma'ah Ya Kamashi ( Ya Zama Dole Kanshi, Sai Dai Banda ) Mata, Matafiyi, Bawa Ko Mara Lafiya ( Wadannan Sallah /raujimetawiy/ Juma'ah Bai Hau Kansu Ba
Shima Wannan Hadisi Ya Qara Tabbatar /raujimetawiy/ Mana Da Wajabcin Sallah Juma'ah.
*
DANGANE DA BARIN ZUWA SALLAN JUMA'AH
Barin Ko Qin Zuwa Sallan Juma'ah Haka Kawai, /raujimetawiy/ Babu Kwakwkwaran Dalili Ba, Kamar Rashin Lafiya Mai Tsatsani, Ko Kasancewar Mutum Matafiyi Ko Kasancewarsa Bawa, Wanda Bayaninsu Zai Zo Anan Gaba, Laifi Ne /raujimetawiy/ Babba.
Ga Hadisai Guda Biyu Zuwa Uku.
Na Farko
وَعَنْ إِبنُ عَبَّاسَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا عَنِ النَّبِيِّ صَلََّى اللَّهُ عَلَيْهِ وسَلَّمَ قَالَ : مَنْ تَرَكَ الْجُمُعَةِ مِنْ غَيرِ ضَرُورَةِِ كُتِبَ مُنَافِقََا فٓى كِتَابِِ لاَ يُمْحَى وَلاَ يُبٕدَّلَ
رواه الشافعى
An Kar6o Daga Ibnu Abbas Allah Ya Qara Masa Yarda, Daga Annabi Tsira Da Amincin Allah Su Qara Tabbata A Gareshi Yace " Wanda Ya Bar Sallan Juma'ah Ba Tareda Da Wani Uzuri Ba ( Kamar : Rashin Lafiya, Tafiya, Etc ) Za'a Rubutashi Cikin /raujimetawiy/ Littafin ( Jerin Sunayen ) Munafukai Littafin Da Ba'a Shafewa/Gogewa Ko Chanjawa.
Shafi'i
Ko Anan Gidan Duniya Munsan Duk Abinda Aka Rubuta A Takarda Da Biro /raujimetawiy/ Kilina Baya Gogeshi, Wannan Misali Ne, Tayaya Kake Ganin Takarda Da Alqalamin Da Allah Zai Umarci Mala'iku Su Rubuta Sunan Mutum, Allah Shi Taqaita Shi Karemu, /raujimetawiy/ Ya Bamu Ikon Kiyayewa.
Ameen Summa Ameen
Na Biyu
عَنْ أَبِى الجَعْدِ الضَّمْرِيِّ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ عَنِ النَّبِيِّ صَلََّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَمَ قالَ مَنْ تَرَكَ ثَلاَثَ جُمَعِِ تَهَاوُنََا بِهَا طَبَعَ اللَّهُ عَلَى قَلْبَهُ
أصحاب السنة والحاكم
An Kar6o Daga Abiy Ja'adi Damriyi Allah Ya Qara Masa Yarda, Daga Annabi Tsira Da Amincin Allah Su Qara Tabbata A Gareshi Yace " Wanda Ya Bar Sallan Juma'ah Sau Uku Yana Mai Wulaqantata ( Haka Kawai Da Ranka Da Lafiyanka Kaqi Zuwa /raujimetawiy/ Sallah Juma'ah Babu Wani Kwakwkwaran Dalili, Wannan Ai Tamkar Wulaqanta Juma'ah Ne, Toh Wanda Ya /raujimetawiy/ Wulaqanta Juma'ah ) Allah Zai Yanke Zuciyarsa ( Zai Zamana Zuciyarsa Ta Toshe Duk Wani Abu Na Alkhairi Bazai Gani Ba /raujimetawiy/ Ba Zai Iya Ba )
Ashabul Sunan Da Hakim
( Idan Ance Ashabul Sunan Ana Nufin Su : Abu Dawud, Tirmizi, Nasa'i Da Ibnu Majah )
Na Uku
وَفِى الْحَدِيثِ مَنْ تَرَكَ الْجُمُعَةَ ثَلاَثََا مِنْ غَيْرِ غُذْرِِ فَقَدْ رَمَى الإِسْلاَمَ وَرَاءَ ظَهْرِهِ
A Cikin Hadisi ( Kuma Annabi Ya Ce ) Wanda Ya Bar Sallah Juma'ah Sau Uku Ba /raujimetawiy/ Tareda Wani Uzuri Ba, Toh Haqiqa Yayi Jifa Da Musuluncinsa A Bayan Bayansa.
( Toh Mutumin Da Za'ace Yayi Jifa Musulunci A Bayan Bayansa, Kusan 'Daya /raujimetawiy/ Yake Da Yin Ridda, Allah Tsare Mana Imaninmu
Ameen Summa Ameen )
*
YANA DAGA CIKIN FALALAR RANAR JUMA'AH
قَالَ صَلَّى اللَّّهُ عَلَيْهِ وٕسَلَّمَ : إِنَّ يَومِ الْجُمُعَةِ وَلَيْلَتَهَا أَرْبَعَةُُ وَعِشْرُونَ سَاعَةََ يَعْتِقُ اللَّهُ فِى كُلِّ سَاعَةِِ مِنْهَا سِتَّمِائَةِ أَلفِ عَتِيقِ مِنَ النّارِ
MANZON ALLAH S.A.W YA CE : Lalle Ranar /raujimetawiy/ Juma'ah Da Darenta Akwai Sa'o'i Guda Ashirin Da Hudu, A Kowacce Sa'a Allah Yana 'Yanta ( Wuya/Mutane Guda ) Dubu 'Dari Shida Daga Shiga Wuta.
*
Masha Allah Alhamdulillahi
Ya Kamata Na Tsaya Anan Domin Gudun /raujimetawiy/ Tsawaita Rubutu.
Insha Allahu Kuma A part 2 Sai Mu Tashi A Cikin Littafin Ishmawiy.
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
24 Muharram 1448 Hijrah
09 July 2026 Miladiyya
Ranar Alhamis
2pm
**** **** **** **** **** ****
marubuci
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy,
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO, YOLA-N
Comments
Post a Comment