010 TAQAITACCEN BAYANI AKAN AURE, SAKI, BIKO, ZIHARI, ILA'I, LI'ANI, KUL'I DA KUMA SHAYARWA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidah Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen.
*
A Gurguje Insha Allahu Zamu 'Dan Ta6a Bayani Akan AURE, SAKI ETC
Daga /raujimetawiy/ Littafin Da Ake Qira Da RISALA Wanda
Abu Muhammad Abdullahi Bini Abiy Zaideen Al-Qirawaniy RH Ya Wallafa.
*
In Bamu Manta Daman Munce Insha /raujimetawiy/ Zamu Tashi A Inda Malam RH Yake Cewa :
*
وَمَنْ وَطِىءَ أَمَةََ بِمِلْكِِ لَمْ تَحِلَّ لَهْ أَمُّهَا ولاَ ابْنَتُهَا وَتَحْرِمُ عَلَى آبَائِهِ وَأَبْنَائِهِ كَتَحْرِيمِ النِّكَاحِ
Wanda Ya Sadu/Jima'i Da Baiwa Ta Hanyar Mallaka ( Na Bayi Da Quyangi /raujimetawiy/ ) Mahaifiyarta Bata Halatta Agareshi ( Ya Sadu Da Ita, Ta Kowacce Hanya Mallaka Ko Aure ) ( Hakan Shi, Da Ya Sadu Da Baiwar ) 'Yarta ( Ko 'Ya'yanta Mata, /raujimetawiy/ Basa Halatta A Gareshi Ya Sadu Da Su ) ( Hakanan Ita Baiwar ) Tana Haramta Ga Iyayensa Da 'Ya'yansa ( Su Sadu/Jima'i Da Ita, Saboda Haramcin Yana Nan /raujimetawiy/ Kamar ) Haramcin Aure.
*
وَالطَّلاَقِ بِيَدِ الْعَبْدِ دُونَ السَّيِّدِ
( Hukuncin Yin ) Saki Yana Hannun Bawa /raujimetawiy/ Bawai A Hannun Shugabansa Ba ( A Baya Mun Karanta Cewa : Bawa Bayayin Aure Sai Da Izinin Shugabansa, Toh Amma Hukuncin Saki A Hannun Bawan /raujimetawiy/ Yake, Ba'a Hannun Shugabansa Ba )
ولاَ طَلاَقَ لِصَبِيِّ
Babu Saki Ga Yaro ( Wato A Da An Kasance Ana Yiwa Yara Aure, Toh Idan Hakan Ta Faru Anyiwa Yaro Aure, /raujimetawiy/ Don Matar Ta Yi Mishi Wani Abu Haka, Toh Bashida Hurumin Sakinta Saboda Yarantanshi, Magabatansa Su Zasu Warware Matsalolin )
*
وَالمُمَلَّكَةُ وَالمُخَيَّرَةُ لَهُمَا أَنْ يَقْضِيَا مَا دَامَتَا فِى الْمَجْلِسِ
وَلَهْ أَنْ يُنَاكِرَ المُمَلَّكَةَ خَاصَّةُُ فِيمَا فَوقَ الوَاحِدَةِ
وَلَيسَ لَهَا فِى التَّخْيِيرِ أَنْ تَقْضِيَ إِلاَّ بِالثَّلاَثِِ ثُمَّ لاَ نُكْرَةُ لَهُ فِيهَا
WALMUMALAKATU ( Wato Wacce Aka Mallaka Mata Hukuncin Saki A Hannunta ) WALMUKHAIYARATU ( Wacce Aka Bata Za6i Dangane Da Sakin Kanta )
Su Biyun /raujimetawiy/ Su Suna Damar Zartar Da Hukunci Muddin Suna Wajen,
Amma Wacce Aka Mallaka Mata Saki A Hannunta, Idan Ta Yankewa Kanta /raujimetawiy/ Hukuncin Saki Sama Da Guda 'Daya ( Mijin ) Yanada Daman Yin Inkari ( Yace : Bai Yarda Ba, Saki 'Daya Yake Da Buqata )
Amma Wacce Aka Bata Za6i Batada /raujimetawiy/ Wani Za6i/Option Sai Saki Uku, Kuma ( Mijin ) Bashida Daman Yin Inkari.
*
وَكُلُّ حالِفِِ علَى تَرْكِ الْوَطْءِ أَكْثَرَ مِنْ أَرْبَعَةِ أَشْهُرِ فَهُوَ مُولِى،
Duk Mai Rantsuwa A Bisa Barin Saduwa/Jima'i ( Da Matarsa Ta Sunnah ) Sama Da Wata Hudu, Toh Wannan ( Mutumin ) Mai Ila'i Ne
( Ila'i Shine : Haka Kawai Mutum Yaqi Saduwa /raujimetawiy/ Da Matarsa, Ba Laifi Tayi Masa Ba, Ba Rashin Lafiya Takeyi Ba, Kuma Shima Qalau Yake Ba Rashin Lafiya Ne Yake Damunsa Wanda Bazai Iya Saduwa Da Iyalinsa Ba )
وَلاَ يَقَعُ عَلَيْهِ الطَّلاَقُ إِلاَّ بَعْدَ أَجَلِ الإِيلاَءِ،
( Idan Hakan Ta Faru ) Hukuncin Saki /raujimetawiy/ Bazai Afku Ba, Har Sai An Kai Ga Lokacin Ila'i Ya Qare ( Wato Wata Hudu )
وَهُوَ أَرْبَعَةُ أَشْهُرِِ لِلْحُرِّ، وَشَهْرَانِ لِلْعَبْدِ حَتَّى يُوقِفُهُ السُّلْطَانُ
( Lokacin Qarewar Wa'adin Ila'i ) Wata /raujimetawiy/ Hudu, Ga Mutumin Da Yake 'Da ( Ba Bawa Ba ) Idan Kuma Bawa Ne ( Wa'adin Ila'insa ) Shine Wata Biyu, Har Izuwa Sultan ( Sarki / Alqali Etc ) Ya Yanke Hukunci.
Kuma Shi Ila'in Nan, Bayaninsa Yazo A Al-qur'ani Suratul Baqara
Kan Cewa :
ﻟِﻠَّﺬِﻳﻦَ ﻳُﺆْﻟُﻮﻥَ ﻣِﻦْ ﻧِﺴَﺎﺋِﻬِﻢْ ﺗَﺮَﺑُّﺺُ ﺃَﺭْﺑَﻌَﺔِ ﺃَﺷْﻬُﺮٍ ۖ ﻓَﺈِﻥْ ﻓَﺎءُﻭا ﻓَﺈِﻥَّ اﻟﻠَّﻪَ ﻏَﻔُﻮﺭٌ ﺭَﺣِﻴﻢٌ
Ga Wadanda Suke Yin Ila'i Daga Matayensa, A Barsu/Jinkirta Musu Zuwa Wata Hudu, Idan Ya Koma ( Ya Sadu Da Matan, Toh Shikenan ) Lalle Allah Mai Gafara Ne, Mai Jin Qai,
ﻭَﺇِﻥْ ﻋَﺰَﻣُﻮا اﻟﻄَّﻼَﻕَ ﻓَﺈِﻥَّ اﻟﻠَّﻪَ ﺳَﻤِﻴﻊٌ ﻋَﻠِﻴﻢٌ
Idan /raujimetawiy/ Kuma Sun Qudurta Saki Lalle Allah Mai Ji Ne, Masani Ne. SADAQAL LAHU AZIM
*
وَمَنْ تَظَاهَرَ مِنَ امْرَأَتِهِ فَلاَ يَطَؤُهَا حَتَّى يُكَفِّرَ بِعَتْقِ رَقَبَةِِ مُؤْمِنَةِِ سَلِيمَةِِ منَ الْعُيُوبِ لَيسَ فِيهَا شِرْكُُ وَلاَ طَرَفُُ مِنْ حُرِّيَّةِِ،
Wanda Yayi Zihari Daga Matarsa, Bazai Sadu/Jima'i Da Ita Ba, Har Sai Yayi /raujimetawiy/ Kaffara, ( Kaffara Ta Hanyar ) 'Yanta Wuya ( Baiwa ) Mumina, Ku6utacciya Daga Aibobi, Kuma Bamu Shirka A Tareda Ita, Ko Wani Gefe Na 'Yantantaka
فَإِنْ لَمْ يَجِدْ صَامَ شَهْرَينِ مُتَتَابِعَينِ،
Idan Kuma Bai Samu ( Baiwar Da Zai 'Yantar Ba /raujimetawiy/ ) Saiya Yayi Azumi Wata Biyu A Jere.
فَإِنْ لَمْ يَسْتَطِعَ أَطْعَمَ سِتِّينَ مِسْكِينَا مُدَّينِ لِكُلِّ مِسْكِينِِ
Idan Kuma /raujimetawiy/ Baida Ikon ( Yin Azumin ) Saiya Ciyar Da Miskinai Guda Sittin, Kowanne Miskini MudanNabiyyi Guda Biyu
وَلاَ يَطِؤُهَا فِى لَيْلِ أَوْ نَهَارِِ حَتَّى تَنْقَضِيَ الكَفَّارَةُ،
( Mai Yin Kaffaran Zihari ) Bazai Sadu/Jima'i Da Ita, Da Daddare Ko Da Rana Har Sai Ya Gama Kaffaran
فَإِنْ فَعَلَ ذَلِكَ فَلْيَتُبْ إِلَى اللهِ عَزَّ وَجَلَّ،
Wanda Ya Aikata Hakan ( Yana Cikin /raujimetawiy/ Yin Kaffaran Zihari, Ya Sadu Da Matansa ) Toh Ya Tuba Izuwa Ga Allah Ya Buwaya Ya Daukaka
فَإِنْ كَانَ وَطْؤُهُ بَعْدَ أَنْ فَعَلَ بَعْضَ الكَفَّارَةِ بِإِطْعَامِ أَوْ صَوْمِ فَلْيَبتَدِئْهَا
Idan Ya Kasance Saduwan, Bayan Ya Cikin Yin Kaffaran, Ciyarwa Ko Azumi, ( Toh Ya /raujimetawiy/ Lalace ) Sabo Zai Sake Farawa
ولاَ بَأَسَ بِعِتْقِ الأَّعْوَرِ فِى الظِّهَارِ وَوَلَدِ الزِّنَا وَيُجْزِئُ الصَّغِيرُ وَمَنْ صَلَّى وَصَامَ أَحَبُّ إِلَينَا
Babu Laifi Ga 'Yanta Mai Ido Daya A Wajen Yin Kaffaran Zihari, Ko 'Dan Zina, Hakanan /raujimetawiy/ Yana Yuwa Ayi Da Yaro Qarami, Amma Wanda Yayi Sallah ( Wanda Yake Yin Sallah ) Da Azumi /raujimetawiy/ Shiyafi Soyuwa A Wajenmu.
Kafin Na Wuce Ya Kamata Na Qara Bayani Akan Menene Zihari
Conversation with Gemini
Menene zihari
Zihari (ko Zihar da Larabanci: الظهار) wani lokaci ne na shari'ar Musulunci /raujimetawiy/ da ke nufin wata kalami ko al'ada ta musamman da ma'aurata suke yi a lokacin jahiliyya da kuma farkon Musulunci, wanda yake haramta wa miji kusantar matarsa /raujimetawiy/ ta auren saduwa.
Ga takaitaccen bayani kan abin da yake /raujimetawiy/ nufi da hukuncinsa:
Ma'anar Zihari
Zihari Yana Faruwa Ne Lokacin Da Miji Yace Wa /raujimetawiy/ Matarsa: "Kin Haramta Gareni Kamar Bayan Mahaifiyata" ( Ko Wata Mace Da Ta Haramta Gareshi Ya Aura Har Abada, Kamar Qanwarsa /raujimetawiy/ Ko Qanwarsa ). Ko Kuma Mutum Ya Kamanta/Siffata Matarsa Da Mamansa /raujimetawiy/ ( Kamar Yace : Qafanki Iri 'Daya Da Na Mamana Etc )
A Zamanin /raujimetawiy/ Jahiliyya: Mutanen Da Can Suna 'Daukar Wannan Kalami A Matsayin Saki Na Har Abada, Inda Mace Take Zama Kamar Wadda Aka Kora Ba Tare /raujimetawiy/ Da An Sake Ta Ta Yadda Zata Iya Auren Wani Ba.
A Musulunci: Musulunci Ya Soke Wannan /raujimetawiy/ Al'ada Ta Yadda Ba Ta Zama Saki Ba, Amma Ya Bayyana Ta A Matsayin Babban Zunubi Da Kalami Na Qarya Wanda Yake Buƙatar Kaffara Kafin Miji Ya Sake /raujimetawiy/ Kusantar Matarsa.
Hukuncin Zihari A Musulunci
Idan Miji Yayiwa Matarsa Zihari, Matarsa /raujimetawiy/ Ta Haramta Gare Shi ( Ba Za Suyi Jima'i Ba, Kuma Ba Zai Taba Ta Ta Hanyar Sha'awa Ba ) Har Dai Yayi Kaffara ( Tuba /raujimetawiy/ Da Biyan Tara Ta Shari'a ).
Kamar Yadda Yazo A Cikin Suratus Mujadalah ( Ayat 3-4 ), Kaffarar Zihari /raujimetawiy/ Tana Da Matakai Kamar Haka
'Yanta /raujimetawiy/ Bawa Mai Imani ( Wanda A Yanzu Babu Shi ).
Idan Ba Zai Iya Ba, Sai Yayi Azumin Watanni Biyu A Jere ( Ba Tare Da Katsewa Ba ) Kafin /raujimetawiy/ Su Kusanci Juna.
Idan Ba Zai Iya Azumin Ba Saboda Rashin /raujimetawiy/ Lafiya Ko Tsufa, Sai Ya Ciyar Da Miskinai/Matalauta Sittin (60)
Masha Allah Alhamdulillahi Zamu Tsaya Anan Da Izinin Allah
A Kashi Na Goma-Sha-Daya Kuma Insha Allahu Zamu Tashi A Inda Malam Yake Cewa
واللعان بين كل زوجين فى نفي حمل
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
20 Muharram 1448 Hijrah
05 July 2026 Miladiyyah
Ranar Lahadi
11am
marubuci
Abu Maryam Muhammad Rabiu Jimetawiy Bini Alhajj Umar al-Auyowiy Bini Muhamnad Bini Haruna
( Wanda Akafi Sani Da )
@raujimetawiy
Rabiu Alhaji Umar Jimetawiy,
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO, YOLA-N
Comments
Post a Comment